Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

bahrain

  • Ci gaba da zanga-zangar gyamar Gwamnatin Ali khalifa a kasar Bahren

    Ci gaba da zanga-zangar gyamar Gwamnatin Ali khalifa a kasar Bahren

    Nov 13, 2016 05:21

    Dubun dubutan 'yan kasar Bahren ne suka gudanar da zanga-zanga domin nuna goyon bayansu ga babban malamin nan Shekh Isa Kasim tare kuma da rera taken yin Allah wadai da milkin kama karya na masarautar Ali khalifa.

  • Zanga-zangar Mutanen Bahrain Domin Kare Sheikh Isa Qassim

    Zanga-zangar Mutanen Bahrain Domin Kare Sheikh Isa Qassim

    Oct 28, 2016 19:00

    Dubban Mutanen Kasar Baharain sun yi Zanga-zangar nuna goyon bayansu ga Sheik Isa Qasim.

  • Mahukuntan Bahrain Sun Kwace Kaddarorin Jam'iyyar Alwifaq

    Mahukuntan Bahrain Sun Kwace Kaddarorin Jam'iyyar Alwifaq

    Oct 23, 2016 19:25

    Mahukunatn akasar Bahrain sun sanar da kwace dukkanin kaddarorin jam'iyyar siyasa mafi girma akasar ta Alwifaq, bisa hujjar cewa tana adawa da salon tsarin mulkin mulukiya na kasar.

  • Gwamnatin Bahrain Ta Hana 'Yan Shi'an Kasar Gudanar Da Sallar Juma'a

    Gwamnatin Bahrain Ta Hana 'Yan Shi'an Kasar Gudanar Da Sallar Juma'a

    Aug 26, 2016 16:59

    A ci gaba da takurawa mabiya tafarkin Shi'a a kasar Bahrain, jami'an tsaron kasar sun hana al'ummar garin Al-Diraz, garin da babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qasim yake da zama, gudanar da sallar Juma'a.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Mahukuntan Bahrain Da Su Daina Takurawa 'yan shi'ar Kasar

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Mahukuntan Bahrain Da Su Daina Takurawa 'yan shi'ar Kasar

    Aug 16, 2016 19:00

    An kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia

  • Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kama Manyan Malamai A Bahrain

    Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kama Manyan Malamai A Bahrain

    Aug 09, 2016 21:39

    Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.

  • Masarautar Bahrain Ta Kame Manyan Malamai Uku Na Kasar

    Masarautar Bahrain Ta Kame Manyan Malamai Uku Na Kasar

    Aug 07, 2016 05:23

    Masarautar mulkin mulukiya ta kasar Bahrain ta kame manyan malaman addini na kasar guda uku saboda dalilai na siyasa da bangarancin banbancin mazhaba.

  • Sarki Bahrain Ne Da Kansa Ya Bada Umarnin Kama Sayyid Majid Mash’al

    Sarki Bahrain Ne Da Kansa Ya Bada Umarnin Kama Sayyid Majid Mash’al

    Aug 01, 2016 05:52

    Cibiyar kare hakkin bil adama ta kasar Bahrain ta fitar da wani rahoto da ke cewa, sarkin kasar ne da kansa ya bayar da umarnin kama Sayyid Mash’al.

  • Shara'ar Shekh Isa na Kasar Bahrain

    Shara'ar Shekh Isa na Kasar Bahrain

    Jul 26, 2016 11:20

    Gwamnatin Kasar Bahrain ta ce a gobe Laraba ne za fara sauraren shara'ar Shekh Isa Kasim shugaban mabiya mazhabar shi'a na kasar

  • Mahukuntan Bahrain Sun kame Manyan Malamai Uku

    Mahukuntan Bahrain Sun kame Manyan Malamai Uku

    Jul 26, 2016 06:47

    Masarautar mulkin kama karya ta Bahrain ta kame wasu daga cikin fitattun malaman kasar guda 3 saboda nuna goyon bayansu ga babban malamin addini na kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS