-
Palasdinawa Da Dama Sun Jikkata A Yankin Yammacin Kogin Jordan
Dec 15, 2018 19:28Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa masu yawa a yammacin Kogin Jordan
-
Hamas: Jinin Shahidan Palasdinawa Ba Zai Taba Tafiya A Banza Ba
Oct 28, 2018 09:13Kungiyar ta Hamas ta bakin wani kusa nata Hassan Yusuf ta bayyana cewa; Jinanen Palasdinawan da su ka yi shahada zai zama musabbabin kwato da dukkanin hakkokin palasdinawa.
-
Palastiwa 7 Sun Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza
Oct 12, 2018 19:15Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun buda wuta kan Palastinawa a arewa da gabashin yankin zirin Gaza, lamarin da ya yi sanadiyar shahadar 7 daga cikin su da kuma jikkata wasu dama na daban.
-
Sojojin Isra'ila Sun Harbe Falastinawa Biyu A Zirin Gaza
Sep 14, 2018 17:37A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.
-
Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Zirin Gaza
Aug 04, 2018 19:09A yau jiragen yakin Isra'ila sun kaddamar da hare-hare a kan wasu yankuna na zirin Gaza.
-
Wani Matashin Palasdine Ya Yi Shahada A Gabashin Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jun 18, 2018 19:10Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan tawagar Palasdinawa a shiyar gabashin yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
-
Wani Bapalastine Ya Yi Shahada A Hanun Sojojin Haramtacciyar K.Isra'ila
May 26, 2018 11:08Ma'aikatar kiyon lafiyar Palastinu ta sanar da shahadar wani Bapalastine a yayin zanga-zangar Dawo Da Hakki.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Wata Makarantar Palasdinawa A Yankin Birnin Qudus
Mar 06, 2018 11:58Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan wata makarantar Palasdinawa da ke yammacin birnin Qudus, inda suka tarwatsa dalibai tare da jikkata da dama daga cikinsu.
-
Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza Sakamakon Harin Sojojin H.K.Isra'ila
Dec 13, 2017 11:47Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
-
Makomar Kudus: Mutum Daya Ya Yi Shahada Wasu Da Dama Kuma Sun Jikkata
Dec 08, 2017 18:55Taho mu gama mai tsanani da ya barke a tsakanin palasdinawa masu Zanga-zanga da sojojin Sahayoniya, ya yi sanadin shahadar bapalasdine guda da jikkatar wasu 300