Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Bapalastine

  • Matan Yahudawa Da Na Palastinawa Sun Yi Maci A Qudus

    Matan Yahudawa Da Na Palastinawa Sun Yi Maci A Qudus

    Oct 09, 2017 05:50

    Dubun dubatar matan Yahudawa da na Palastinawa ne suka yi gangami a manyan titunan birnin Qudus domin yin kiraye kirayen kulla yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin bangarorin biyu.

  • Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankunan Palasdinawa

    Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankunan Palasdinawa

    Oct 08, 2017 08:19

    Majiyar Palasdinawa ta ce a jiya da dare sojojin na sahayoniya sun kai hari a yankin Qalqiliyah da ke yammacin kogin Jordan.

  • Palasdinu: An yi Taho Mu Gama A Tsakanin Sojojin Sahayoniya Da Samarin Palasdinawa

    Palasdinu: An yi Taho Mu Gama A Tsakanin Sojojin Sahayoniya Da Samarin Palasdinawa

    Sep 18, 2017 12:19

    An yi taho mu gama din ne a garin Beithlehem da ke yammacin kogin Jordan, tare da kame matasan Palasdinawa 16 da 'yan sahayoniya.

  • Al'ummar Tunisia Sun Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Masallacin Quds

    Al'ummar Tunisia Sun Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Masallacin Quds

    Jul 23, 2017 13:11

    An gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.

  • An Gudanar Da Jerin Gwanon Ranar Quds A Falastinu

    An Gudanar Da Jerin Gwanon Ranar Quds A Falastinu

    Jun 24, 2017 18:19

    Dubun-dubatar Falastinawa sun gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a yankunan daban-daban na Falastinu.

  • Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabar Yammacin Kogin Jordan na Palasdinu

    Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabar Yammacin Kogin Jordan na Palasdinu

    Apr 19, 2017 18:22

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira a gabar yammacin kogin Jordan.

  • Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Garin Baitu-Laham Da Ke Palasdinu

    Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Garin Baitu-Laham Da Ke Palasdinu

    Mar 15, 2017 11:09

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga Palasdinawa a yau Laraba.

  • Wani Kwamandan Kungiyar Jihadul-Islami Ta Palasdinu Ya Yi Shahada

    Wani Kwamandan Kungiyar Jihadul-Islami Ta Palasdinu Ya Yi Shahada

    Mar 28, 2016 09:40

    Wani kwamandan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami a Palasdinu ya yi shahada sakamakon harin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS