Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

barjam

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: Shugaba Ruhani Ya Fayyace Siyasar Iran A MDD

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: Shugaba Ruhani Ya Fayyace Siyasar Iran A MDD

    Sep 25, 2017 19:36

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jawabin shugaban kasar Iran a zaman taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 a birnin New York na kasar Amurka ya fito da hakikanin fuskar siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yankin gabas ta tsakiya dama duniya baki daya.

  • Mogherini:Ba Za Mu Iya Sake Tattaunawa Ba Game Da Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran Ba.

    Mogherini:Ba Za Mu Iya Sake Tattaunawa Ba Game Da Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran Ba.

    Sep 25, 2017 05:42

    Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta tabbatar da cewa ba za su iya sake tattaunawa ba game da shirin nukiliyar zaman lafiya na kasar Iran ba.

  • Rasha Ta Ce: Shigar Da Wasu Batutuwa Na Daban Cikin Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Kuskure Ne

    Rasha Ta Ce: Shigar Da Wasu Batutuwa Na Daban Cikin Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Kuskure Ne

    Sep 23, 2017 06:39

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kokarin da gwamnatin Amurka take yi na shigar da wasu batutuwa na daban cikin yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus, babban kuskure ne.

  • Amano: Iran Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Nauyin Dake Wuyanta Kan Yarjejeniyar Nukiliya

    Amano: Iran Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Nauyin Dake Wuyanta Kan Yarjejeniyar Nukiliya

    Sep 11, 2017 17:52

    Babban daraktan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) Yokiyo Amano ya sake jaddada cewar Iran tana ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya.

  • Ayat. Kermani: Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar

    Ayat. Kermani: Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar

    Sep 08, 2017 19:14

    Limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran, Ayatullah Muwahhedi Kermani a cikin khubobinsa na Jumma'a ya bayyana cewa kasashen duniya basa zatun musulmi suna iya tashi don taimakawa yan'uwansu a kasar Myanmar wadanda sojojin kasar da kuma mabiya addinin Buza suke azbtarwa.

  • Zarif Ya Jaddada Aniyar Iran Ta Kare Yarjejeniyar Nukiliya Da Kalubalantar Bakar Siyasar Amurka

    Zarif Ya Jaddada Aniyar Iran Ta Kare Yarjejeniyar Nukiliya Da Kalubalantar Bakar Siyasar Amurka

    Aug 21, 2017 06:43

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce kare yarjejeniyar makamashin nukiliyar da aka cimma tsakaninta da manyan kasashen duniya gami da kalubalantar bakar siyasar Amurka.

  • Rasha: Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya Yarjejeniya Ce Ta Duniya

    Rasha: Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya Yarjejeniya Ce Ta Duniya

    Aug 19, 2017 05:42

    A wani martani a kan yunkurin Amurka na rusa yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya, Rasha ta bayyana cewa wannan yarjejeniya ta duniya ce baki daya, ba wata kasa guda daya ba.

  • Shugaba Ruhani Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Karya Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Ita

    Shugaba Ruhani Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Karya Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Ita

    Aug 06, 2017 05:40

    Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Duniya ta kwana cikin sanin cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata dauki matakan da suka dace wajen maida martani kan duk wani saba yarjejeniyar da aka cimma tsakaninta da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus kan shirin Iran din na nukiliya.

  • Iran Ta Kafa Kwamitin Sa Ido A Kan Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran Ta Kafa Kwamitin Sa Ido A Kan Yarjejeniyar Nukiliya

    Aug 01, 2017 07:27

    Gwamnatin Iran ta kafa wani kwamiti a jiya, wanda zai sanya ido a kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya, gami da kungiyar tarayyar turai.

  • Rasha Ta Yi Allah Wadai Da Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran

    Rasha Ta Yi Allah Wadai Da Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran

    Jul 23, 2017 11:19

    Gwamnatin kasar Rasha ta fitar da wani bayani da ke yin Allah wadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS