Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

barjam

  • Iran Ta Kulla Yejejeniyoyi Fiye Da 30 Na Harkar Mai Da Gas A shekaru Biyu Da suka Gabata

    Iran Ta Kulla Yejejeniyoyi Fiye Da 30 Na Harkar Mai Da Gas A shekaru Biyu Da suka Gabata

    Jul 23, 2017 09:13

    Gwamnatin kasar Iran ta kulla yerjeniyoyi kan harkar man fetur da gas tare da kamfanoni na ciki da wajen kasar 33 bayan kulla yerjejemiyar da manya manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin nukliya.

  • Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A  Geneva.

    Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A Geneva.

    Jul 21, 2017 05:05

    A dai-dai likacinda yerjejenuyar Makamashin Nukliar Kasar ta zaman lafiya Iran tare da Manya manya kasashen duniya 5+1 take cika shekaru biyu, za'a gudanar da taron komitin aiwatar da yerjejeniyar karo na 8, wanda zai sami halattan ita Iran, sauran kasashen shidda da kuma tarayar turai a birnin Vienna a yau Jumma'a.

  • Cikar Shekaru Biyu Da Kulla Yerjejeniyar Nuklia Tsakanin Iran Da Kasashe 5+1

    Cikar Shekaru Biyu Da Kulla Yerjejeniyar Nuklia Tsakanin Iran Da Kasashe 5+1

    Jul 15, 2017 05:42

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bayyana cewa yerjejeniyar shirin Nukliyar Iran wacce ta cimma da manya manyan kasashen duniya 5+1 yerjejeniya ce ta kasa da kasa, ko kuma ta duniya gaba daya ba zai yu wata kasa ta ficce daga yerjejeniyar ba.

  • Mafi Yawan Mambobin Kwamitin Tsaro Sun Amince Da Shirin Iran Na Nukiliya

    Mafi Yawan Mambobin Kwamitin Tsaro Sun Amince Da Shirin Iran Na Nukiliya

    Jul 01, 2017 16:13

    Rahoto na uku wanda babban sakataren majalisar dinkin duniya ya gabatarwa kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya kan shirin Nukliyar kasar Iran a cikin yerjejeniyar tsakanin kasashe 5+1, wanda kuma yake kunshe cikin kudirin kwamitin tsaron na 1231 ya nuna cewa Iran tana rike da alkawarinta .

  • Velayati:Matakin Da Sanatocin Amurka Suka Dauka A Kan Iran Ya Sabawa Yarjejjeniyar Nukiliya

    Velayati:Matakin Da Sanatocin Amurka Suka Dauka A Kan Iran Ya Sabawa Yarjejjeniyar Nukiliya

    Jun 16, 2017 18:15

    Shugaban Cibiyar Binciken Dabarun Fayacen Maslahar Tsarin Musulinci na Iran ya ce Matakin da Sanatocin Amurka suka dauka na sake kakabawa Jumhoriyar Musulinci ta Iran ya sabawa Yarjejjeniyar nukiyar da Iran ta cimma tare da kasashe 5 masu kujerar dindin a kwamitin tsaron MDD gami da kasar Jamus

  • Iran: Amurka Za ta Cutu Idan Ta yi Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya.

    Iran: Amurka Za ta Cutu Idan Ta yi Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya.

    Feb 28, 2017 08:06

    Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Irak che ya ce: Yarjejeniyar Nukiliya an yi ta ne akan tubali mai karfi, ta yadda idan Amurka ta yi watsi da ita za ta cutu.

  • Mogherini: Dole Ne Kowane Bangare Ya Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Iran

    Mogherini: Dole Ne Kowane Bangare Ya Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Iran

    Feb 18, 2017 07:55

    Babbar jami'a mai kula da siyasar wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran, kuma dole ne sauran bangarorin yarjejeniyar su aiki da ita kamar yadda aka cimma matsaya.

  • Kasar Britania Ta Kara Jaddada Matsayinta Na Kare Yerjejeniyar Da Suka Cimma Da Kasar Iran

    Kasar Britania Ta Kara Jaddada Matsayinta Na Kare Yerjejeniyar Da Suka Cimma Da Kasar Iran

    Feb 07, 2017 06:19

    Priministan kasar Britania Therasia May ta jaddada matsayin gwamnatin kasar Britania na ci gaba da mutunta yerjejeniyar da ta cimma da kasar Iran.

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Jaddada Wajabcin Kalubalantar Ayyukan Ta'addanci

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Jaddada Wajabcin Kalubalantar Ayyukan Ta'addanci

    Jan 25, 2017 10:40

    Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kan kasashen duniya su hada kai a fagen yaki da duk wani nau'in ayyukan ta'addanci.

  • Zarif: Trump Ba Shi Da Hurumin Karya Yarjejeniyar Nukiya Da Aka Cimmawa Da Iran

    Zarif: Trump Ba Shi Da Hurumin Karya Yarjejeniyar Nukiya Da Aka Cimmawa Da Iran

    Jan 19, 2017 06:52

    Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, zababben shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ba ya da hurumin karya yarjejeniyar Nukiliya da manyan kasashen duniya suka cimmawa tare da Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS