-
Boko Haram Ta Kashe Mutum Shida A Kamaru
Feb 05, 2018 15:30Rahotanni daga kamaru na cewa mutane shida ne suka ras arayukansu a wani hari da ake kyautata zaton na 'yan kungiyar Boko Haram ne a yankin arewa mai nisa na kasar.
-
MDD Ta Yi Kira Da A Taimakawa "Yan Gudun Hijira Daga Boko Haram
Feb 01, 2018 06:54Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta MDD tana cewa; Da akwai bukatar dalar Amurka miliyan 160 saboda yan gudun hijirar boko haram
-
MDD Ta Bukaci Taimakon Kudi Ga 'Yan Gudun Hijrar Boko Haram
Jan 31, 2018 18:03Babban Kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bukaci taimakon kudi na dala miliyan 160 domin taimakawa 'yan gudun hijrar da rikicin boko haram ya raba da gidajensu a yankin tabkin Chadi.
-
Nijar: Boko Haram Sun Kai Hari A Garin Chétimari
Jan 30, 2018 19:00Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaron Nijar na cewa a yau talata ne mayakan kungiyar da suke kan babura 10 suka kai harin akan sansanin soja da ke garin Chétimari
-
Boko Haram Sun Kashe Wasu Sojojin Nijar 4 Da Wani Farar Hula A Kudu Maso Gabashin Kasar
Jan 19, 2018 05:53Wasu 'yan bindiga dadi da ake zaton 'yan kungiyar nan ce ta Boko Haram sun kashe alal akalla sojojin Nijar hudu da wani farar hula guda a wani hari da suka kai wani sansani na soji da ke Kudu Maso Gabashin kasar ta Nijar.
-
Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Boko Haram Sun Kai Hare-Hare Kan Yankunan Kasar Kamaru
Jan 17, 2018 06:52Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da cewa: 'Yan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kauyuka uku da suke shiyar arewacin kasar.
-
'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hare-Hare Kan Yankunan Arewacin Kasar Kamaru
Jan 11, 2018 19:03Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da cewa: Wani gungun 'yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kai hare-hare kan yankunan da suke arewacin kasar, inda suka kashe mutane uku.
-
Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Raunana Shugaban Daya Daga Cikin Bangarorin Boko Haram
Jan 06, 2018 11:19Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewar dakarunta sun sami nasarar raunana shugaban daya daga cikin bangarorin kungiyar nan ta Boko Haram ta kasar Mamman Nur, rauni mai tsanani.
-
Sojojin Nigeria sun Kubutar Da Mutane Kimani 700 Daga Hannunn Boko Haram
Jan 03, 2018 11:47Mutane kimanin 700 ne sojojin Nigeria suka kubutar daga hannun boko haram da suke yin garkuwa da su.
-
Kungiyar Boko Haram Ta Kai Hari A Arewacin Kamaru.
Dec 31, 2017 19:21Wani dan kunar baki wake da ake kyautata zaton dan kungiyar boko haram ne ya kai arewacin kasar kamaru, lamarin da ya yi sanadiyar hallakarsa da kuma mutuwar mutum guda tare da jikkata wasu da dama na daban.