Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Chadi

  • Chadi : An Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa Cikin Lumana

    Chadi : An Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa Cikin Lumana

    Apr 11, 2016 05:22

    Rahotanni daga kasar Chadi na cewa an gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko a cikin kwanciyar hankali da lumana.

  • Al'ummar Chadi Sun Fara Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Duk Fadin Kasar

    Al'ummar Chadi Sun Fara Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Duk Fadin Kasar

    Apr 10, 2016 09:15

    A yau Lahadi ne al'ummar Chadi suke gudanar da zaben shugaban kasa tsakanin shugaba mai ci Idris Deby da wasu 'yan takara goma sha biyu daga jam'iyyun adawar kasar.

  • Gargadi Akan Rikicin Siyasa A Kasar Chadi

    Gargadi Akan Rikicin Siyasa A Kasar Chadi

    Mar 03, 2016 07:48

    Shugaban Hamayyar Siyasa A Kasar Chadi Ya yi Gargadi Akan Rikicin Siyasa

  • Yan Adawa A Chadi Sun Nuna Rashin Amincewa Da Shirin Tazarcen Shugaban kasar

    Yan Adawa A Chadi Sun Nuna Rashin Amincewa Da Shirin Tazarcen Shugaban kasar

    Feb 25, 2016 12:44

    Yan adawa a kasar Chadi sun nuna adawarsu da shirin shugaban kasar na kokarin yin tazarce a kan karagar shugabancin kasar ta hanyar gudanar da yajin aiki da rashin fitowa harkokin yau da kullum a jiya Laraba.

  • 'Yan Sanda Sun kashe Da Raunata Wasu Yara Masu Zanga-Zanga A Kasar Chadi

    'Yan Sanda Sun kashe Da Raunata Wasu Yara Masu Zanga-Zanga A Kasar Chadi

    Feb 23, 2016 11:47

    Rahotanni daga kasar Chadi sun bayyana wasu yara 'yan makaranta a kasar sun rasa rayukansu wasu kuma sun sami raunuka sakamako harin da 'yan sanda suka kai musu a lokacin da suke zanga-zanga.

  • Kungiyoyin Fararen Hula A Chadi Sun Nuna Adawarsu Da Shirin Tazarcen Shugaban Kasar

    Kungiyoyin Fararen Hula A Chadi Sun Nuna Adawarsu Da Shirin Tazarcen Shugaban Kasar

    Feb 21, 2016 16:32

    Kungiyoyin fararen hula da na kwadago a kasar Chadi sun fito fili sun bayyana adawarsu da shirin tazarcen shugaban kasar a kan karagar mulki bayan shafe tsawon shekaru fiye da 25 yana shugabancin kasar.

  • MDD Ta Aike Da Taimakon Abinci Ga 'Yan Gudun Hijirar Chadi

    MDD Ta Aike Da Taimakon Abinci Ga 'Yan Gudun Hijirar Chadi

    Feb 20, 2016 10:51

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ta aike da kayayyakin abinci ga dubban 'yan gudun hijirar kasar Chadi da rikicin kungiyar Boko Haram ya tarwatsa su.

  • Shugaban Kasar Chadi Idris Deby Ya Nada Sabon Firayi Ministan Kasar

    Shugaban Kasar Chadi Idris Deby Ya Nada Sabon Firayi Ministan Kasar

    Feb 14, 2016 17:50

    Shugaba Idriss Deby na kasar Chadi ya nada Pahimi Padacke Albert a matsayin sabon Firaministan kasar biyo bayan murabus din da tsohon firayi ministan kasar Kalezeube Pahimi Deubet yayi.

  • Alkawarin Da Shugaban Kasar Chadi Ya Dauka Idan Ya Lashe Zaben Shugabancin Kasar

    Alkawarin Da Shugaban Kasar Chadi Ya Dauka Idan Ya Lashe Zaben Shugabancin Kasar

    Feb 11, 2016 06:26

    Shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya yi alkawarin cewa; Idan har al'ummar kasar suka sake zabensa a matsayin shugaban kasa zai dauki matakin kyaiyade wa'adin shugabancin kasar.

  • Chadi : Jam'iyya Mai Mulki Ta Tsaida Idris Deby Takarar Shugaban Kasa

    Chadi : Jam'iyya Mai Mulki Ta Tsaida Idris Deby Takarar Shugaban Kasa

    Feb 10, 2016 11:55

    A ranar 10 ga watan Afrilu mai zuwa al'umma a kasar Chadi ke kada kuri'a a zaben shugaban kasa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS