-
Trump Ya Jinkirta Karin Haraji Kan Kayakin China
Feb 25, 2019 10:10Shugabann Amurka Donald Trump, ya wallafa a shafinsa na Tweeter cewa, zai jinkirta amfani da karin haraji kan kayayyakin da kasar Sin ke shigarwa kasarsa da aka shirya fara amfani da shi a ranar 1 ga watan Maris.
-
Kasimi: Yakamata Turawa Su Sauke Nauyin Da Ke Kansu Dangane Da Kasar Iran
Feb 18, 2019 11:50Kakakin ma'aiktar harkokin wajen kasar Iran ya bukaci kasashen Turai su sauke nauyin da ya hau kansu dangane da yerjejeniyar shirin Nkliyar kasar Iran .
-
Gwamnatin China Na Ci Gaba Da Take Hakkokin Musulmi
Feb 14, 2019 08:00Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
-
Rasha Da China Sunyi Tir Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Venezuela
Jan 29, 2019 15:42Kasashen China da Rasha sunyi allawadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Venezuela.
-
Ghana Ta Dakatar Da Aikin Kamfanin China Na Hakar Ma'adanai
Jan 25, 2019 04:54Hukumomi a kasar Ghana, sun dakatar da aikin kamfanin hakar ma'adanai na Shaanxi, mallakin kasar China a kasar.
-
Gamabiya Ta Yi Maraba Da Fadada Dangantaka Da Kasar Cana
Jan 06, 2019 17:00Shugaban kasar Gambiya Adama Narrow ya yi maraba da karfafa dangantakar kasarsa da kasar Cana.
-
Zaizayar Kasa Ta Ci Rayukan Mutane 21 A Kasar China
Oct 29, 2018 18:03Kimanin ma'aikatan hako da ma'adinai 21 ne suka rasa rayukansu sanadiyar zaizayar kasa a gabashin kasar China.
-
Shugaban Hukumar Interpol Ya Yi Murabus
Oct 08, 2018 11:17Hukumar ‘yan sanda ta kasa da kasa Interpol, ta sanar da cewa shugabanta Meng Hongwei ya yi murabus.
-
Kungiyar Anesty International Ta Bukaci China Ta Kawo Karshen Azabtar Da Musulman Kasar
Sep 25, 2018 08:09Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Bukaci China Ta Kawo Karshen Azabtar Da Musulman Kasar
Sep 25, 2018 08:01Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.