Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

china

  • China Ta Gayyaci Jakadan Amurka Kan Kakaba Mata Takunkumi

    China Ta Gayyaci Jakadan Amurka Kan Kakaba Mata Takunkumi

    Sep 22, 2018 17:45

    Ma'aikatar harkokin wajen China, ta kirayi jakadan AMurka a birnin Pekin, domin bayyana masa fishin kasar akan takunkumin da Amurkar ta kakaba wa wani bengaren sojin kasar, saboda sayen makaman yakin Rasha.

  • Rasha Da China Sun Gargadi Amurka Dangane Da Takunkuin Da Ta Dora Wa Sojojin China

    Rasha Da China Sun Gargadi Amurka Dangane Da Takunkuin Da Ta Dora Wa Sojojin China

    Sep 21, 2018 18:02

    Gwamnatocin Rasha da China sun gargadi gwamnatin Trump dangane da takunkumin da ta dora wa rundunar sojin China, saboda sayen makamai daga Rasha.

  • Trump Ya Ce Zai Sanya Karin Haraji Kan Wasu Kayakin China Da Ke Shigowa Amurka

    Trump Ya Ce Zai Sanya Karin Haraji Kan Wasu Kayakin China Da Ke Shigowa Amurka

    Sep 08, 2018 06:54

    Shugaban kasar Amurka Donal Trump a jiya Jumma'a ya bada sanarwan cewa zai kara sanya wasu kayakin da ake shigo da so kasar Amurka daga kasar China haraji.

  • Mahukunta A Kenya Sun Kori Wani Dan Kasar China Da Ya Kira Mutanen Kasar Da 'Birrai'

    Mahukunta A Kenya Sun Kori Wani Dan Kasar China Da Ya Kira Mutanen Kasar Da 'Birrai'

    Sep 06, 2018 16:41

    Mahukunta a kasar Kenya sun kori wani dan kasar China mai suna Liu Jiaqi daga kasar bayan wani faifan bidiyo da yayi kuma ya watsa yana bayyana al'ummar kasar ciki kuwa har da shugaba Uhuru Kenyatta a matsayin birrai.

  • Gwamnatin Kasar Habasha Ta Yaba Da Tallafin Da Kasar Take Samu Daga China

    Gwamnatin Kasar Habasha Ta Yaba Da Tallafin Da Kasar Take Samu Daga China

    Aug 25, 2018 18:57

    Fraiministan kasar Habasha ya yaba da irin goyon bayan nda kasar take samu daga kasar China musamman a bangaren tarbiya da ilmi.

  • Fadan Kasuwanci Tskakanin Amurka A China Ya Fara Tasiri Ga Manoman Amurka

    Fadan Kasuwanci Tskakanin Amurka A China Ya Fara Tasiri Ga Manoman Amurka

    Aug 19, 2018 12:28

    Bayan raguwar shigar da kayayyakin Noma na Amurka zuwa kasar China, farashin kayar noman ya fadi a Amurka.

  • Kasar China Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Dakatar Da Sayan Danyen Man Fetur Daga Kasar Iran

    Kasar China Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Dakatar Da Sayan Danyen Man Fetur Daga Kasar Iran

    Aug 03, 2018 19:01

    Gwamnatin kasar China ta yi watsi da bukatar gwamnatin Amurka na ta dakatar da sayan danyen man fetur na kasar Iran, a kokarin da shugaban kasar ta Amurka Donal Trump yake yi na hana kasar Iran sayar da danyen man fetur kwata kwata nan da watan nuwamba mai zuwa a kasuwannin duniya.

  • Shugaban Kasar China Ya Gargadi Amurka Kan Yakin Kasuwanci Da Ta Fara

    Shugaban Kasar China Ya Gargadi Amurka Kan Yakin Kasuwanci Da Ta Fara

    Jul 26, 2018 12:01

    Shugaban Kasar China Xi Jinping ya gargadi Amurka kan yakin kasuwanci da ta fara, ya kuma kara da cewa abin zai cutar da kowa.

  • Shugaban Kasar China Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Nahiyar Afrika

    Shugaban Kasar China Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Nahiyar Afrika

    Jul 21, 2018 12:18

    Shugaban kasar China ya fara gudanar da ziyarar aiki a nahiyar Afrika, inda a halin yanzu haka ya isa kasar Senegal.

  • Sin Da Rasha Sun Yi Fatali Da Bukatar Amurka Koriya Ta Arewa

    Sin Da Rasha Sun Yi Fatali Da Bukatar Amurka Koriya Ta Arewa

    Jul 20, 2018 10:16

    Kasashen Sin da Rasha sun yi fatali da bukatar da Amurka da gabatar shigar gaban MDD, game da dakatar da jigilar man fetur zuwa KOriya ta Arewa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS