-
Rasha Ta Sayarwa China Jiragen Yaki.
May 24, 2018 11:21Rasha ta ce za ta meka jiragen yaki samfarin Sukhoi Su-35 guda 10 a cikin wannan shekara ta 2018
-
Nijeriya Da China Sun Cimma Yarjejeniyar Musayen Kudi Da Suka Kai Dala Biliyan 2.36
May 03, 2018 17:25Babban bankin Nijeriya (CBN) ya kulla wata yarjejeniya ta musayar kudi da babban bankin kasar China na kudaden da suka kai Dala biliyan 2.36 da nufin karfafa harkar kasuwanci a tsakanin kasashen biyu.
-
China Ta Bayyana Goyon Bayanta Na Shirin MDD Wajen Warware Rikicin Libiya.
Apr 16, 2018 19:01Karamin jakadan China a kasar Libiya ya bayyana goyon bayan kasarsa na shirin MDD wajen warware rikicin kasar Libiya ta hanyar tattaunawa.
-
Shirin Kasar Zimbabwe Na Kokarin Karfafa Alakarta Da Kasar China
Apr 05, 2018 06:46Shugaban kasar Zimbabwe ya jinjinawa kasar China kan irin goyon bayan da take bai wa Zimbabwe musamman a fuskar tattalin arziki da siyasa tare da bayyana aniyar kasarsa ta ci gaba da karfafa alaka da kasar ta China a bangarori da dama.
-
China: Shugaba Xi Jinping Zai Ci Gaba Da Mulki Har Illa Masha Allahu
Mar 11, 2018 18:00Shugaban kasar China Xi Jinping zai ci gaba da mulkin kasar har illa Masha Allahu, bayan da jam'iyya mai mulki ta amince da hakan.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Sake Karyata Zargin Cewa Kasar China Tana Mata Leken Asiri
Feb 09, 2018 06:37Shugaban kungiyar Tarayyar Afrika ya jaddada cewa: Zargin cewar kasar China tana gudanar da ayyukan leken asiri kan kungiyar tarayyar Afrika kokari ne na rusa kyakkyawar alakar da ke tsakanin bangarorin biyu.
-
Kungiyar AU Ta Karyata Labarin Leken Asirin Da Ce Aka China Tana Yi Wa Kungiyar
Jan 31, 2018 05:52Kwamitin Kungiyar Tarayyar Afirka ta karyata labarin da ake watsawa na cewa kasar China tayi yiwa kungiyar leken asiri ta hanyar kutse a Na'urorin hedkwatar kungiyar.
-
Siriya : Faransa Ta Sanya Takunkumi Kan Wasu Kamfanoni Da Jami'ai 25
Jan 23, 2018 11:17Kasar Faransa ta sanar da kakaba takunkumi kan wasu Cibiyoyi da jami'ai su 25 kan zargin taimakawa shirin Siriya na sarafawa da kuma kera makamai masu guba.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Fara Ziyara A China
Jan 08, 2018 19:13A yau Litinin, shugaban Faransa Emmanuel Macron ke fara ziyarar kwanaki uku a China, in da ake sa ran zai kulla wata alaka ta musamman da gwamnatin kasar don yaki da ta’addanci da kuma magance matsalar dumamar yanayi a duniya.
-
Trump Ya Zargi China Da Karya Takunkumin Da Aka Kakabawa Korea Ta Arewa
Dec 29, 2017 06:33Bayan watsa labarin cinikayyar Man fetir tsakanin buranan Beijing da Pyongyang, Shugaban Amurka Donal Trump ya zargi hukumomin China da karya takunkumin da MDD ta kakabawa Korea ta Arewa ta hanyar sayar mata da man fetir.