-
Rasha Da China Sun Kalubalanci Tsarin Tsaron Amurka
Dec 19, 2017 11:05Kasashen Rasha da China sun kalubalanci tsarin tsaron Amurka da shugaba Trump ya gabatar a Jiya Litini, wanda ya ce kasashen biyu na a matsayin babban abun damuwarsa.
-
Amurka / Sin : Akwai Mafita A Rikicin Koriya Ta Arewa_Trump
Nov 09, 2017 05:01Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana da yakini akan samun mafita kan rikicin Koriya ta Arewa.
-
ُShugaban Kasar China Ya Bukaci Sojojin Kasar A Njibuti Su Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin
Nov 04, 2017 06:30Shugaban kasar China Xi Jinping ya bukaci rundunar sojojin ruwan kasar ta farko a kasashen waje da ta yi aiki tukuru don tabbatar da zaman lafiya da tsaro a yankin kahon Afrika da suka yi sansani da kuma duniya gaba daya.
-
Kasar China Ta Zuba Hannun Jari Fiye Da Dala Biliyan 10 A Angola
Oct 02, 2017 07:11Jakadan Kasar Sin a Angola ya ce; Sabbin ayyukan raya kasa da Sin ta yi a kasar a cikin 2017 sun haura dalar Amurka biliyan 10.
-
Sojojin Kasar Sin, Suna Gudanar Da Atisaye A Kasar Djibouti:
Sep 26, 2017 19:15Kwamandan sojan China a kasar Djibouti Liang Yang ya ce; Sojoji masu yawa ne suke atisayen domin samun karin kwarewar aiki da kuma sarrafa sabbin na'urori.
-
Girgiza Kasa Ta Kashe Mutane Da Dama A China
Aug 09, 2017 06:30Rahotanni daga China na cewa akalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wata girgiza kasa mai karfin maki 6,5 data aukawa kasar a jiya Talata.
-
Kasar China Ta Yi Alkawarin Taimakawa Kasar Gambiya
Aug 02, 2017 11:05Ministan harkokin wajen kasar China Wang Yi ya bayyana cewar kasar Chinan ta yi alkawarin taimakawa kasar Gambiya a bangaren ayyukan gona, yawon shakatawa da sauran fannoni.
-
China Ta Kafa Sansanin Sojan Ruwa A Kasar Djibouti
Aug 02, 2017 06:37Kasar china ta kafa sansanin sojin ruwa na farko a kasashe wajen a kasar Djibouti.
-
Trump : Ban Lamunta Da Yadda China Ba Ta Tsawatawa Koriya Ta Arewa Ba
Jul 30, 2017 06:20Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce ba zai lamunta ko kadan ba da yadda kasar China bata daukar wani ba mataki ba kan Koriya ta Arewa.
-
China Ta Nuna Adawa Na Daukan Matakin Soja A Kan Kasar Koriya Ta Arewa
Jul 06, 2017 06:29Wakilin China a MDD ya nuna adawa dangane da daukar matakin Soja kan kasar Koriya ta Arewa.