-
Amurka Ta Bukaci China Ta Kara Matsin Lambawa Koriya Ta Arewa
Jun 22, 2017 06:27Amurka ta bukaci kasar China data kara matsin lambawa gwamnatin Koriya ta Arewa domin ta dakatar da shirin makamanta masu linzami da kuma na nukiliya.
-
Tarayyar Turai Da China Suna Goyon Bayan Yarjeneiyar Paris Kan Dumamar Yanayi
Jun 01, 2017 06:57Kungiyar tarayyar turai tare da China sun bayyana matsayinsu kan ci gaba da goyon bayan yarjejeniyar Paris kan dumamar yanayi, ko da kuwa Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.
-
Senegal Ta Jaddada Muhimmancin Yin Aiki Tare Da Kasar Sin
May 08, 2017 11:54Ministan harkokin Wajen kasar Senegal Mankor Andiyaye ya gana da mataimakin ministar harkokin wajen Sin Sin Qian Hongshan a jiya a birnin Dakar, domin bunkasa alakar kasashen biyu.
-
Amurka : Shugaban Kasar China Ya Isa Florida Domin Ganawa Da Donald Trump
Apr 06, 2017 18:55A yau ne za a yi ganawar gaba da gaba ta farko tsakanin shugabannin China da Amurka.
-
Kasar China Ta Jaddada Cewa Ta Hanyar Tattaunawa Ce Kawai Za A Warware Rikicin Siriya
Apr 05, 2017 18:14Wakilin kasar China a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa ta hanyar tattaunawa ce kadai za a kai ga samun nasarar warware rikicin kasar Siriya.
-
Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro
Feb 28, 2017 18:22Kasashen Rasha da China sun hau kujerar naki dangane da wani kudurin da kasashen Turai suka gabatar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya dangane da zargin da suke yi na cewa gwamnatin kasar Siriyan ta yi amfani da makamai masu guba a kasar.
-
Kasar China Ta Nuna Fushinta Da Tattaunawar Trump Da Shugabar Taiwan
Dec 03, 2016 18:04Kasar China ta bayyana tsananin fushinta dangane da tattaunawa ta wayar tarho da zababben shugaban Amurka Donald Trump yayi kai tsaye da shugabar kasar Taiwan, da take kallon wajen a matsayin wani yanki na kasar China da ya balle.
-
Mutane 87 Ruwan Sama Ya Kashe A China
Jul 23, 2016 17:33Hukumomi a kasar China sun ce mutane 87 ne suka rasa rayukan sakamakon ruwan sama mai karfin gaske da aka samu a 'yan sa'o'in da suka gabata a yankin tsakiyar gabashin kasar.
-
An Baiwa Philippines Gaskia Akan Tekun Kudancin Sin
Jul 12, 2016 11:18kwamitin sulhu kotun dake Hague ya yanke hukunci cewa kasar Philippines ce keda gaskia a kan tekun kudancin Sin da kasashen biyu suka jima suna takaddama a kansa.
-
Iran Da China Sun Jaddada Wajabcin Ci Gaba Kara Bunkasa Alakarsu A Dukkanin Bangarori
Jul 07, 2016 17:41Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da China sun jaddada wajabcin ci gaba da kara bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu a dukkanin bangarori.