-
Komitin Tsaro Na MDD Na Sanaya Ido A Zaben Kongo Kinshasa
Jan 05, 2019 07:01Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya bada sanarwan cewa yana sanya ido a kan yadda ake gudanar da kidayar kuri'u na zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a kasar Democradiyyar Congo
-
Wata Babbar Kotu A Kongo Ta Hana Shugaban Wata Jam'iyyar Adawa Shiga Takarar Neman Shugabancin Kasar
Sep 04, 2018 06:34Kotun kundin tsarin mulki a kasar Kongo Kinsasha ta hana shugaban wata jam'iyyar adawar kasar shiga takarar shugabancin kasar
-
Shugaban Yan Adawa A Kasar Congo Zai Koma Gida Don Shiga Takarar Zaben Shugaban Kasa
Jul 24, 2018 06:34Jean-Pierre Bemba tsohon mataimakin shugaban kasa kuma tsohon shugaban yan tawaye a kasar D-Congo zai koma gida a cikin makom mai zuwa don shiga takarar neman kejerar shugabancin kasar.
-
Za'a Gudanar Da Zaben Shugaban A D.R.Congo Kamar Yadda Aka Tsara
Jul 20, 2018 06:40Shugaban kasar D-Congo Joseph Kabila ya bayyana cewa za'a gudanar da zaben shugaban kasa a cikin watan Decemba na wannan shekarar kamar yadda aka tsara amma bai bayyana ko zai sabawa kundin tsarin mulkin kasar ya tsaya takara ba.
-
Congo Brazzaville: An daure dan takarar shugaban kasa zaman kurkuku na shekaru 20
May 12, 2018 12:22Tsohon hafsan hafsoshin sojan kasar Brazzaville kuma dan takarar shugabancin kasar Jean-Marie Michel Mococco ya fuskanci dauri akan yi wa tsaron kasa illa haka nan kuma mallakar makamai ba bisa ka'ida ba
-
Majiyar Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Gwamnatin Congo Tana Hana Binciken Kisan Ma'aikatanta Guda Biyu A Kasar.
May 02, 2018 06:23Ma'aikatan majalisar dinkin duniya da suke aikin lura da aikin bincike kan kissan wasu ma'aikatanta biyu wadanda suke sanya ido kan takunkuman da aka dorawa kasar Congo DMR sun ce gwamnatin kasar tana hana aikinsu gudana kamar yadda yake.
-
Madugun 'Yan Adawan Kongo Ya Musanta Cimma Yarjejeniya Da Shugaba Kabila
Apr 25, 2018 05:26Madugun 'yan adawan kasar Demokradiyyar Kongo, Felix Tshisekedi, yayi watsi da wasu labarai da ke cewa yana shirin cimma yarjejeniya da shugaban kasar ta Kongo Joseph Kabila wanda ke fuskantar matsin lambar ya sauka daga karagar mulki.
-
Cutar Amai Da Gudawa Ta Kashe Yan Gudun Hijira 26 Cikin 552 Da Suka Kamu Da Ita A Congo
Feb 23, 2018 11:47Yan Gudun Hijira 26 ne suka rasa rayukansu sanadiyar cutar amai da gudawa daga cikin mutane 552 da suka kamu da ita a kasar Demokradiyyar Congo .
-
Congo Braza : An Kori Manyan Alkalan Kasa Bakwai
Feb 21, 2018 05:55Majalisar Koli ta alkalan kasa a Congo Brazaville, ta kori wasu manyan alkalan kasar bakwai daga bakin aiki, bisa tafka manyan kura-kurai.
-
Gwamnatin Kongo Ta Bukaci Kasar Belgium Da Ta Rufe Karamin Ofishin Jakadancinta A Kasar
Feb 06, 2018 17:32Gwamnatin Demokradiyyar Kongo ta bukaci gwamnatin kasar Belgium da ta rufe karamin ofishin jakadancinta da ke kasar da kuma rage irin zirga-zirgan da kamfanin jiragen samar kasar yake yi zuwa kasar Kongo, a wani abu da ake ganinsa a matsayin ci gaba da kai ruwa rana da ke gudana tsakanin kasashen biyu.