-
An Cimma Yarjejjeniyar Sulhu Tsakanin Congo Brazaville Da 'Yan Tawaye
Dec 24, 2017 12:05Gwamnatin Kasar Congo Brazaville da 'yan tawayen yankin Pool sun cimma yarjejjeniyar tsagaita wuta.
-
Gwamnatin Congo Brazzaville Da 'Yan Tawayen Kasar Sun Cimma Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
Dec 23, 2017 18:22Gwamnatin Congo Brazzaville da 'yan tawayen kasar sun cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta a tsakaninsu da nufin kawo karshen duk wani fada da makami a tsakaninsu.
-
Iran Da DRC Sun Yi Alkawarin Hadin Kai Kan Harkokin Sadarwa
Nov 11, 2017 17:02Babban Darektan harkokin sadarwa na kasashen waje a ma'aikatar al'adu ta Iran da shugaban kamfanin dilancin labaren Jamhuriyar Demokiradiyar Congo sun yi alkawarin hadin gwiwa akan harkokin sadarwa tsakanin kasashen biyu.
-
Wani Madugun 'Yan Tawayen Kongo Ya Mika Kansa Ga Dakarun MDD
Nov 05, 2017 18:13Rahotanni daga kasar Demokradiyyar Kongo sun bayyana cewar Kanar din sojin kasar da yayi tawaye da kuma daukar makami wajen yakar gwamnatin ya mika kansa ga dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD bayan wani gumurzu da magoya bayansa suka yi da dakarun kasar Kongon a yau din nan Lahadi.
-
Kasashen Moroko Da Congo Brazziville Sun Jaddada Bukatar Bunkasa Alaka A Tsakaninsu
Sep 15, 2017 11:45Ministocin harkokin wajen kasashen Maroko da Congo Brazzaville sun jaddada bukatar bunkasa alaka a bangarori da dama a tsakanin kasashensu.
-
Pira Ministan Congo Brazzaville Ya yi Murabus Daga Kan Mukaminsa.
Aug 18, 2017 06:41A jiya alhamis ne Pira ministan kasar ta Jamhuriyar Congo Brazzaville, Clement Mouamba ya yi murabus din tare da ministocinsa.
-
Sakamakon Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar Congo Brazzaville Zagaye Na Farko
Jul 23, 2017 05:40A ranar 16 ga wannan wata na Yuli ne aka gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokoki da na kananan hukumomin kasar Congo Brazzaville zagaye na farko, sannan ana sa - rai gudanar da zaben zagaye na biyu a ranar 30 ga watan na Yuli domin cike gurbin da suka rage.
-
Matsalar Rashin Abinci Mai Gina Jiki Tana Ci Gaba Da Habaka A DR Congo
Jun 25, 2017 12:22Hukumar Lafiya ta Duniya {WHO} ta bayyana cewa: Matsalar karancin abinci mai gina jiki tana ci gaba da yin kamari a yankunan da suke kudancin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
A Yau Ne Za'a Kawo Karshen Tattaunawar Shiga Tsakanin Rikicin Dr. Kongo
Dec 30, 2016 10:29Cocin Katolika da ke shiga tsakani a rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Demokradiyyar Kongo ya sanar da cewa a yau Juma'a ne za a kawo karshen tattaunawar da fada-fada na cocin suke yi da nufin samun mafita ga rikicin.
-
Cocin Katolika Ya Kirayi 'Yan Siyasan Kongo Su Kawo Karshen Rikicin Kasar
Dec 22, 2016 05:51A yayin da rikicin siyasa ke ci gaba da muni a kasar Demokradiyyar Kongo, Cocin Roman Katolika, wanda ke shiga tsakani a rikicin ya kirayi shugabannin siyasar kasar da su cimma wata yarjejeniyar ta kawo karshen rikicin da ya kunno kai kafin ranar Kirsimeti.