-
Dakarun Iraki Sun Kusan Kwato Garin Falluja Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
May 29, 2016 15:39Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar sojojin kasar da suke samun daukin dakarun sa kai sun gama yin kawanya wa garin Falluja a kokarin da suke yi na kwato garin daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh da suke rike da shi sama da shekaru biyun da suka gabata.
-
Sojojin Iraki Sun Shiga Mataki Na Biyu Na Kwato Garin Falluja Daga Hannun Da'esh
May 27, 2016 05:11Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da fara mataki na biyu na hare-haren da sojojin kasar suka kaddamar da nufin kwato garin Falluja da ke lardin Al-Anbar daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) da suka jima suna rike da garin.
-
Sojojin Siriya Sun Kwato Asibitin Garin Deir al-Zor Daga Hannun 'Yan Da'esh
May 15, 2016 05:23Sojojin Siriya sun sami nasarar kwace asibitin garin Deir al-Zor daga hannun 'yan kungiyar ta'addan nan Da'esh bayan wani gagarumin gumurzun da ya gudana tsakanin bangarori biyu a jiya Asabar bayan da 'yan ta'addan suka mamaye asibitin.
-
Shugaba Ruhani: Iran Ce Ta Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'esh
Apr 23, 2016 10:25Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin ja gabar fada da ta'addanci, yana mai cewa kokarin Iran shi ne ya dakile yaduwar ayyukan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yankin gabas ta tsakiya.
-
Hizbullah Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan Sansanonin ISIS A Gabashin Labanon
Apr 04, 2016 17:10A ci gaba da fatattakan mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma nesata su daga kasar Labanon, dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar sun kai wasu munanan hare-hare a kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin a yankunan da suke gabashin kasar ta Labanon.
-
Putin Da Hukumar UNESCO Sun Jinjinawa Sojojin Syria Saboda Kwato Palmyra Daga Hannun ISIS
Mar 27, 2016 16:12Cibiyoyi na kasa da kasa da shugabanni da 'yan siyasa na kasashe daban-daban suna ci gaba da nuna farin cikinsu da kuma taya gwamnatin kasar Siriya murnar nasarar da sojojin kasar suka samu na kwace birnin Palmyra mai tsoho tarihi daga hannu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Shugaban Rasha Ya Tattauna Da Shugaban Siriya Kan Rikicin Kasar
Feb 24, 2016 11:08A wata tattaunawa ta wayar tarho da suka yi a tsakaninsu, shugabannin kasashen Rasha da Siriya sun yi musayen ra'ayi a tsakaninsu kan yadda za a magance rikicn da ya ki ci ya ki cinyewa a kasar Siriyan.
-
Kasar Rasha Ta Sake Aikewa Da Wasu Makamai Masu Linzami Zuwa Siriya
Feb 18, 2016 17:22Kasar Rasha ta sake aikewa da wasu jiragen ruwa dauke da na'urori masu harba makamai masu linzami na kasar zuwa kasar Siriya a ci gaba da shirin da take yi na ci gaba da fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da ake ci gaba da tura su kasar.
-
Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya
Feb 12, 2016 04:31Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen cewa tura sojojin kasashen waje zuwa kasar Siriya da wasu kasashe suke shirin yi zai iya haifar da sabon yakin duniya.
-
Halakar 'Yan'taadda Fiye da 40 A Kasar Masar.
Feb 11, 2016 05:33Fiye Da 'yan ta'adda 40 ne su ka halaka a yankin Sina na kasar Masar.