-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya A Yankin Arewacin Kasar
Aug 24, 2018 06:24Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wajen binciken ababan hawa a garin Zliten da ke gabashin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka kashe sojojin gwamnatin kasar hudu.
-
Rahoton MDD Ya Ce Akwai Dubban 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 14, 2018 07:02Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Duk da nasarar da aka samu na murkushe kungiyar Da'ish a kasashen Iraki da Siriya amma har yanzu akwai dubban 'yan ta'addan kungiyar a yankin gabas ta tsakiya.
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar ISIS 13 A Gabashin Libiya
Jul 26, 2018 19:09Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da hallakar 'yan ta'adda ISIS 13 a yayin gumurzu da Sojoji a gabashin kasar
-
An Halaka Mayakan Daesh 13 A Gabacin Kasar Libya
Jul 26, 2018 12:02Majiyar jami'an tsaro na kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda na kungiyar Daesh 13 a fafatawa da su a gabacin kasar
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Afganistan
Jul 23, 2018 07:12Kungiyar 'yan ta'adda ta IS, ta ce ita keda alhakin kai harin kunar bakin wake da aka kaddamar a Kabul, babban birnin kasar Afghanistan a jiya Lahadi.
-
Afghanistan: An Halaka 'Yan Ta'addan Daesh Da Taliban 34
Jul 05, 2018 18:04Jami'an tsaron kasar Afghanistan sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan Daesh da Taliban a wasu garuruwan kasar.
-
Bukatar Rasha Ta Gudanar Da Bincike Domin Gano Masu Aikewa 'Yan Ta'adda Makamai A Afganistan
Jun 28, 2018 06:24Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike domin gano bangaren da ke aikewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasar Afganistan.
-
Siriya : Sojoji Sun Kwace Yankunan Dake Iyaka Da Iraki Daga Hannun IS
Jun 25, 2018 10:35Rundunar sojin Siriya ta ce dakarunta sun yi nasarar sake kwace yankunan dake gabashin kasar a kusa da kan iyakar kasar Iraki daga hannun mayakan IS.
-
An Gurfanar Da Dan Daesh Da Ya Yi Yunkurin Kashe Firayi Ministar Burtaniya
Jun 20, 2018 18:56Wani dan ta'adda na kungiyar Daesh ya gurfana a gaban wata kotu a birnin Landan bisa tuhumarsa da kokarin kashe Firayi ministar Burtaniya Theresa May.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Manyan Kusoshinta Su 30
Jun 14, 2018 11:55Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan manyan kusoshinta su 30 a yankin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Iraki da Siriya.