-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Za Su Dau Sojojin Amurka Tamkar 'Yan Da'esh Idan Aka Sa Musu Takunkumi
Oct 08, 2017 17:05Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja'afari ya bayyana cewa dakarunsa za su dauki sojojin Amurka tamkar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh matukar dai Amurka ta sanya takunkumi da bata sunan dakarun nasa.
-
Sayyid Nasrallah: Amurka Ce Take Hana Yakar Da'esh/Saudiyya Ce Tushen Fitina A Yankin G/Tsakiya
Oct 08, 2017 17:04Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Jiragen Saman Yakin Sojin Rasha Sun Halaka 'Yan Kungiyar Da'ish Masu Yawa A Siriya
Oct 07, 2017 19:10Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: A wasu sabbin hare-hare da jiragen saman sojin Rasha suka kaddamar kan yankunan da suke gabashin kasar Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kimanin 180.
-
Sojojin Siriya Sun Kori 'Yan Ta'addan Daesh Daga Lardin Hama Na Kasar
Oct 04, 2017 17:23Sojojin kasar Siriya sun sami nasarar fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh daga dukkanin lardin Hama na kasar wanda yake a matsayin tungarsu ta karshe a yankin Yamma maso tsakiya na kasar Siriyan.
-
Dakarun Iraki Sun Kutsa Kai A Birnin Hawija
Oct 04, 2017 10:58Majiyoyin soji a Iraki sun ce dakarun hadin gwiwa na kasar sun kutsa kai a birnin Hawija, sansani na karshe na 'yan ta'addan kungiyar (IS) a arewacin kasar.
-
Kungiyar Da'esh Ta Dau Alhakin Kai Harin Las Vegas
Oct 02, 2017 16:18Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ko (IS) ta dau alhakin harin bindiga da kawo yanzu ya hallaka mutane 58 a wani wajen rawa a birnin Las Vegas na Amurka.
-
Rasha Ta Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 2,300 A Cikin Kwanaki Goma Kacal A Kasar Siriya
Oct 01, 2017 06:36Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jiragen saman yakinta sun yi luguden bama-bamai a kan sansanonin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, inda suka kashe 'yan ta'adda 2,359 tare da jikkata wasu fiye da 700 na daban a cikin kwanaki goma kacal.
-
An Bada Umurnin Kama Mutane Kimani 830 Kan Zargin Goyon Bayan Ta'addanci A Libya
Sep 29, 2017 05:08Babban mai gabatar da kara na kasar Libya ya bada sanarwan samun umurnin kama mutane kimani 830 wadanda ake tuhuma da kasancewa cikin kungiyar yan ta'adda ta ISIS a duk fadin kasar.
-
Yan Kasar Morocco Kimanin 1600 Ne Suka Shiga Kungiyar Daesh
Sep 25, 2017 11:49Majiyar gwamnatin kasar Morocco ta bada sanarwan cewa yan kasar kimani 1600 ne suka shiga kungiyar Daesh
-
Yan Ta'adda Daga Kasashen Turai Kimani 2500 Suka Yi Yaki Tare Da'esh A Kasashen Siriya Da Iraqi
Sep 12, 2017 18:57Jami'i mai kula da yaki da ayyukan ta'addanci a kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa yan ta'adda daga kasashen turai kimani 2500 ne suka je kasashen Siriya da Iraki don yaki a bangaren kungiyoyin yan ta'adda a kasashen