-
Jarogora Ya Isar Ta Sakon Ta'aziyarsa Ga Iyalan Shahidan Sistan Baluchestan
Feb 14, 2019 19:11Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae, ya gabatar da ta'aziyarsan ga iyalan shahidan dakarun kare juyin juya halin musulunci a kasar wadanda suka yi shahada a lardin sisatan Buluscistan a jiya da dare.
-
Iran: Idan HKI Ta Kuskura Ta Fara Wani Yaki A Yanki Zata Jawa Shafe Kanta Daga Doron Kasa
Jan 28, 2019 11:55Mataimakin babban komandan dakarun kare juyin juya halai a nan JMI Janar Husain Salami ya bayyana cewa idan HKI ta kuskura ta fara wani sabon yaki a halin da ake ciki to kuwa zata fara yakin da zai shafeta a doron kasa da kanta.
-
Admiral Fadavi: Masu Son Ganin Bayan Juyin Musulunci na Iran Za Su Ji Kunya
Nov 19, 2018 05:10Mukaddashin babban kwamandan gudanarwa na Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran Rear Admiral Ali Fadavi ya bayyana cewar makiya za su ji kunya a mafarkin da suke yi na cewa juyin juya halin Musuluncin ba zai cika shekaru 40 na nasararsa ba.
-
Iran Ta Hallaka 'Yan Ta'adda 40
Oct 03, 2018 06:41Babban Kwamandan tsaron saman kasar Iran ya sanar da cewa harin makami mai Linzami na baya-bayan da kasar ta kai kan 'yan ta'adda a gabashin Furat na kasar Siriya ya hallaka 'yan ta'adda akalla 40.
-
Janar Baqeri: An Hallaka Shugabannin 'Yan Daesh A Harin Da Dakarun Kare Juyi Suka Kai Abu Kamal
Oct 02, 2018 05:54Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewa harin da dakarun kare juyin juya halin Musulunci suka kai sansanin 'yan ta'addan a Siriya wani mafari ne na daukar fansar jinin shahidan da 'yan ta'addan suka kashe a garin Ahwaz na Iran yana mai sanar da halakar wasu jagororin kungiyar Daesh a yayin harin.
-
Janar Salami: A Halin Yanzu Duniya Tana Ci Gaba Shaida Kawuwar Karfin Amurka
Sep 29, 2018 05:55Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran, Birgediya Janar Husain Salami, ya bayyana cewar Amurka ta gaza wajen tilasta wa duniyar musulmi bakar siyasarta yana mai cewa a halin yanzu duniya tana ci gaba da ganin yadda karfin Amurka yake ci gaba da zagwanyewa.
-
Dakarun Kare Juyi Da Ma'aikatar Tsaron Cikin Gidan Iran Sun Sha Alwashin Daukar Fansar Harin Ahwaz
Sep 23, 2018 17:43Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) da Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran sun sha alwashin daukar fansa a kan 'yan ta'addan da suka kai harin garin Ahwaz da yayi sanadiyyar mutuwa da kuma raunana wani adadi na al'ummar kasar ta Iran.
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Musanta Ikirarin Kashe Wasu Dakarunsu Yayin Fada Da 'Yan Ta'adda
Jun 13, 2018 05:28Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun musanta labarin da wasu kafafen watsa labarai masu adawa da juyin juya halin Musuluncin suke yadawa na kashe wani adadi na dakarun yayin wani gumurzu da suka yi da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabashin kasar.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 11:15Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 11:13Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.