Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

donald trump

  • Jaridar Daily Trust: Amurka Ba Ta Ce Uffan Ba Kan Ko Trump Ya Gana Da Buhari

    Jaridar Daily Trust: Amurka Ba Ta Ce Uffan Ba Kan Ko Trump Ya Gana Da Buhari

    Feb 14, 2017 17:25

    Jaridar Daily Trust da ake bugawa a Najeriya ta habarta cewa, har yanzu gwamnatin Amurka ba ta ce uffan ba kan batun ganawar Trump da Buhari.

  • Sayyid Nasrallah: Ba Ma Cikin Damuwa Don Kuwa Sabon Shugaban Amurka Wawa Ne

    Sayyid Nasrallah: Ba Ma Cikin Damuwa Don Kuwa Sabon Shugaban Amurka Wawa Ne

    Feb 12, 2017 17:14

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya gode wa shugaban kasar Amurka Donald Trump sakamakon yadda ya bayyanar da hakikanin yanayin Amurka wa duniya, yana mai cewa ba sa cikin wata damuwa don kuwa wawa ne ke mulkin Amurkan.

  • Amurka: Donald Trump Ya Karawa 'Yan sandan Kasar Karfin Aiki.

    Amurka: Donald Trump Ya Karawa 'Yan sandan Kasar Karfin Aiki.

    Feb 10, 2017 10:54

    Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya rattaba hannu akan wasu sabbin dokoki 3 da su ka karawa 'yan sandan jahohi da tarayya karfin aiki.

  • Kotun Daukaka Kara Ta Tarayya A Amurka Ta Hana Maido Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka

    Kotun Daukaka Kara Ta Tarayya A Amurka Ta Hana Maido Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka

    Feb 10, 2017 05:33

    Shugaban Amurka Donald Trump ya sake fuskantar koma baya a kokarinsa na haramta wa 'yan wasu kasashen musulmi 7 shiga Amurkan, bayan wata kotun daukaka kara ta tarayya a Amurkan ta yi watsi da karar da ya shigar na a dawo da wannan dokar bayan ta wata kotun ta soke ta a baya.

  • Majalisar Britania Ba Zata Amincewa Trump Ya Yi Jawabi A Cikin Majalisar Ba

    Majalisar Britania Ba Zata Amincewa Trump Ya Yi Jawabi A Cikin Majalisar Ba

    Feb 07, 2017 06:21

    Shugaba majalisar dokoki kasar Britani John Bercow ya bayyana rashin amincewarsa da jawabin shugaban kasar Amurka Donal Trump a cikin majalisar dokokin kasar idan ya kawo ziyara a tsakiyar shekarar da muke ciki a kasar.`

  • Trump : Hukuncin Da Alkalin Tarayya Ya Yi Na Soke Dokar Hana 'Yan Kasashe 7 Na Musulmi Shiga Amurka Wauta ce

    Trump : Hukuncin Da Alkalin Tarayya Ya Yi Na Soke Dokar Hana 'Yan Kasashe 7 Na Musulmi Shiga Amurka Wauta ce

    Feb 04, 2017 19:25

    Donald Trump ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Za a soke hukumcin da alkalin ya yi.

  • Wani Alkalin Kotun Tarayyar Amurka Ya Dakatar Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka

    Wani Alkalin Kotun Tarayyar Amurka Ya Dakatar Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka

    Feb 04, 2017 05:35

    Wani alkalin kotun tarayya a Amurka ya ba da umurnin dakatar da aiwatar da dokar hana shigar baki 'yan kasashe musulmi 7 da shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu yana mai cewa hakan ya saba wa dokokin Amurka.

  • Manya Manyan Jami'an Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Suka Nuna Rashin Amincewarsu Da Umurnin Trump Kan Bakin Haure

    Manya Manyan Jami'an Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Suka Nuna Rashin Amincewarsu Da Umurnin Trump Kan Bakin Haure

    Feb 01, 2017 06:31

    Manya manyan jami'am ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka kimani 900 suka nuna rashin amincewarsu da umurnin shugaban kasar na hana musulmi daga kasashen musulmi 7 shiga kasar Amurka.

  • Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani  AKan  Hana Musulmi Shiga Amurka.

    Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani AKan Hana Musulmi Shiga Amurka.

    Jan 29, 2017 19:12

    Kungiyoyin kare Hakkin Bil'adama na ci gaba da maida martani ga dokar shugaban kasar Amurka Donald Trump, ta hana musulmi shiga kasar da cewa; Nuna wariya ce ta addini.

  • Wata kotu ta dakatar da Trump daga korar Musulmi

    Wata kotu ta dakatar da Trump daga korar Musulmi

    Jan 29, 2017 05:51

    Wata alkali a babbar kotun tarayya ta Amurka ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da dokar da Shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na na korar 'yan kasashen wajen da ke dauke da takardun izinin zama a Amurka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS