-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka
Jan 29, 2017 05:50Dubun dubatan mutanen birnin New York na Amurka sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin da shugaban Amurkan Donald Trump ya dauka na hana baki da masu ziyara daga wasu kasashen Musulmi 7 zuwa kasar.
-
Amurka Zata Bada Fifiko Wajen Karban Yan Gudun Hijira Kiristoci A Kan Musulmi
Jan 28, 2017 15:02Shugaban kasar Amurka Donal trump ya bayyana cewa gwamnatinsa zata bata fifiko ga yan gudun hijra kiristoci maso son shiga kasar Amurka nan gaba.
-
Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda
Jan 27, 2017 17:34Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
-
Sharhi: Donald Trump Sabon Shugaban Kasar Amurka Na 45
Jan 23, 2017 07:56A ranar Juma’a da ta gabata ce dai aka rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban kasar Amurka, kuma shugaba karo na 45 a kasar, wanda zai yi wa’adi na shekaru 4.
-
Mata Sun Fara Gudanar Da Zanga-Zangogin Kin Jinin Donald Trump
Jan 21, 2017 11:52Rahotanni daga kasashe daban-daban na duniya suna nuni da cewa dubun dubatan mata ne suka fito kan titunan birane daban-daban na duniya a wani shirin zanga-zanga ta kasa da kasa ta kyamar sabon shugaban Amurka Donald Trump.
-
Obama Ya Gargadi Shugaban Amurka Mai Jiran Gado Donald Trump
Jan 20, 2017 11:05Shugaban Amurka mai barin gado Barack Obama ya ja gargadin shugaban Amurkan mai jiran gadon Donald Truimp da cewa koda ya sauka daga mulkin to fa ba zai yi shiru ba idan har Mr. Trump yayi kokarin dagula lamurra a Amurkan.
-
Zarif: Trump Ba Shi Da Hurumin Karya Yarjejeniyar Nukiya Da Aka Cimmawa Da Iran
Jan 19, 2017 06:52Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, zababben shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ba ya da hurumin karya yarjejeniyar Nukiliya da manyan kasashen duniya suka cimmawa tare da Iran.
-
Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Ba Zasu Halarci Bukin Rantsar Da Trump Ba
Jan 17, 2017 12:00Yan majalisar dokokin Amurka 40 ne ya jam'iyyar Democrate suka yanke shawara ba zasu halarci bukin rantsuwar kami aiki na Donal Trump wanda za'a gudanar a ranar 20 ga watan Jeneru da muke ciki ba.
-
Zabebben Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Ce Akwai Yiyuwan Dagewa Rasha Takunkumai
Jan 16, 2017 11:50Zabebben shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa akwai yiyuwan a dagewa kasar Rasha takunkuman da aka dora mata idan ya karbi iko da kasar.
-
Daraktan CIA Ya Gargadi Donald Trump Da Yayi Taka Tsantsan Kan Abubuwan Da Yake Fadi
Jan 16, 2017 05:50Daraktan hukumar leken asiri ta Amurka (CIA), John Brennan, ya gargadi zababben shugaba kasar Donald Trump da ya nesanci maganganu marasa ma'ana da yake yi, don kuwa a cewarsa hakan lamari ne da zai taimaki harkokin tsaron Amurkan.