Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

donald trump

  • Trump: Ba Za'a Sake Sakin Wani Fursuna Daga Gidan Yarin Guantanamo Ba

    Trump: Ba Za'a Sake Sakin Wani Fursuna Daga Gidan Yarin Guantanamo Ba

    Jan 04, 2017 05:53

    Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya sanar da adawarsa ga rufe gidan yarin nan na Guantanamo yana mai cewa ba za a sake sakin wani fursuna daga gidan yarin da Amurka take tsare da fursunonin da take zargi da ayyukan ta'addanci ba.

  • Trump Ya Zargi Obama Da Yin Kafar Angulu A Shirin Mika Masa Mulki

    Trump Ya Zargi Obama Da Yin Kafar Angulu A Shirin Mika Masa Mulki

    Dec 29, 2016 06:59

    Zababben shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump ya zargi shugaban kasar mai barin gado Barack Obama, da kawo tarnaki a shirye-shiryen mika masa mulkin Amurka.

  • 'Yan Kungiyoyin Fararen Hular Bahrain Sun Yi Gangami A Gaban Otel Din Trump a Birnin Washington

    'Yan Kungiyoyin Fararen Hular Bahrain Sun Yi Gangami A Gaban Otel Din Trump a Birnin Washington

    Dec 08, 2016 18:13

    Yan kungiyoyin farar hular Bahrain sun taro gaban Otel din Donald Trump zababben shugaban Amurka a birnin Washington

  • Mutanen New York Na Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Zaman Trump A Garin

    Mutanen New York Na Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Zaman Trump A Garin

    Dec 07, 2016 17:07

    Rahotanni daga birnin New York na Amurka na nuni da cewa dubun dubatan mutanen garin ne suka sanya hannu kan wata takarda don nuna rashin amincewarsu da ci gaba da zaman shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump a garin saboda irin kudin da ake kashewa wajen tsaronsa.

  • Kasar China Ta Nuna Fushinta Da Tattaunawar Trump Da Shugabar Taiwan

    Kasar China Ta Nuna Fushinta Da Tattaunawar Trump Da Shugabar Taiwan

    Dec 03, 2016 18:04

    Kasar China ta bayyana tsananin fushinta dangane da tattaunawa ta wayar tarho da zababben shugaban Amurka Donald Trump yayi kai tsaye da shugabar kasar Taiwan, da take kallon wajen a matsayin wani yanki na kasar China da ya balle.

  • Ganawar Ministan harakokin wajen Masar da Mataimakin Trump

    Ganawar Ministan harakokin wajen Masar da Mataimakin Trump

    Dec 01, 2016 11:46

    Ministan Harakokin wajen Masar da Mataimakin sabon Kasar Amurka sun tattauna kan fadada alaka da aiki tare tsakanin kasashen biyu.

  • Rikici Ya Kunno Kai Cikin Kwamitin Karbar Mulki Na Donald Trump

    Rikici Ya Kunno Kai Cikin Kwamitin Karbar Mulki Na Donald Trump

    Nov 16, 2016 11:20

    Rahotanni daga Amurka suna nuni da cewa tun ba a je ko ina ba an fara samun baraka cikin kwamitin karbar mulki da zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kafa inda wasu daga cikin kusoshin tawagar suka fara yin murabus sannan kuma ake ta kace nace dangane da irin rawar da iyalansa Mr. Trump din za su taka a wannan fagen.

  • Jagora Imam Khamenei: Sakamakon Zaben Amurka, Ba Shi Da Wani Bambanci A Wajenmu

    Jagora Imam Khamenei: Sakamakon Zaben Amurka, Ba Shi Da Wani Bambanci A Wajenmu

    Nov 16, 2016 11:20

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran dai ba ta cikin wata damuwa dangane da sakamakon zaben kasar Amurka, to sai dai tana cikin shirin fuskantar koma mai zai faru, yana mai cewa sakamakon zaben ba shi da wani bambanci a wajen Iran.

  • Amurkawa Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Donald Trump A Garuruwa Daban-Daban Na Kasar

    Amurkawa Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Donald Trump A Garuruwa Daban-Daban Na Kasar

    Nov 12, 2016 16:49

    Rahotanni daga Amurka na nuni da cewa ana ci gaba da karuwar mutanen da suke fitowa kan tituna daban-daban na kasar da nufin ci gaba da gudanar da zanga-zangar adawa da nasarar da Donald Trump ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar a kwanakin baya.

  • Shafin Donald Trump Ya  Cire Wasu Kalaman Batunci Kan Musulmi

    Shafin Donald Trump Ya Cire Wasu Kalaman Batunci Kan Musulmi

    Nov 10, 2016 15:40

    Masu kula da shafin yanar gizo na Donald Trump zabebben shugaban kasar Amurka sun cire irin kalaman batuncin da ya rika yi a kan musulmi daga shafin nasa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS