-
Kasashen Larabawa Da Iran Sun Yi Allawadai Da Harin Nice
Jul 15, 2016 11:47kasashen larabawa a sahun gaba Saudiya da kuma Iran sunyi allawadai da harin NIce tare da kira kan a hada kai domin yaki da ta'adanci.
-
Kasashe Da Dama Sun Sanar Da Gobe Laraba A Matsayin Ranar Salla
Jul 05, 2016 05:22Kasashen musulmi da dama sun bayyana gobe Laraba a matsayin ranar idin karamar salla, sakamakon rashin ganin wata a jiya a cikin wadannan kasashe.
-
Kasashen Musulmi Da Dama Sun Fara Azumta Watan Ramadana
Jun 06, 2016 10:46Yau Litinin kasashen musulmi da dama sun fara gudanar da azumin watan mai alfarma, sakamakon ganin jaririn watan na Ramadana a daren jiya.
-
Biritaniya : Karon Farko, Musulmi Ya Zama Magajin Garin London
May 07, 2016 05:52A Biritaniya an samu musulmi na farko daya lashe zaben magajin garin London.
-
Babban Malamin Jami'ar Azhar Ya Ce; H.K.Isra'ila Ce Ke Amfana Daga Rikicin Mazhaba
Mar 01, 2016 04:52Shugaban jami'ar Azhar ta kasar Masar ya jaddada cewa; Haramtacciyar kasar Isra'ila ce kadai ke amfana daga duk wani rikicin mazhaba da ke faruwa a tsakanin al'ummar musulmin duniya musamman a yankin gabas ta tsakiya.