Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Ana ci gaba da samun sabani a Gwamnatin Faransa a kan Kasar Libiya

    Ana ci gaba da samun sabani a Gwamnatin Faransa a kan Kasar Libiya

    Jul 30, 2016 14:37

    Tun bayan hallaka Sojojin Faransa uku a kasar Libiya ake ci gaba da samun sabani tsakanin magabatan kasar dangane da gungun da ya kamata Faransa ta goyawa baya wajen yaki da 'yan ta'adda.

  • An yi garkuwa da wasu Mutane  a kusa da garin Rouen na kasar Faransa

    An yi garkuwa da wasu Mutane a kusa da garin Rouen na kasar Faransa

    Jul 26, 2016 06:49

    Ma'aikatar cikin gidan Faransa ta sanar da yin garkuwa da Mutane a kusa da garin Rouen

  • Sama da 'yan gudun hijra dubu 2 ne aka tada daga matsugununsu a Faransa.

    Sama da 'yan gudun hijra dubu 2 ne aka tada daga matsugununsu a Faransa.

    Jul 23, 2016 05:35

    Gwamnatin Faransa ta bada umarnin tada bakin haure dubu 2 da 628 daga matsugunun su a arewacin birnin Paris.

  • Fiye Da Kashi 1 Cikin 3 Na Wadanda Suka Mutu A Harin Nice Na Faransa Musulmi Ne

    Fiye Da Kashi 1 Cikin 3 Na Wadanda Suka Mutu A Harin Nice Na Faransa Musulmi Ne

    Jul 21, 2016 06:13

    Fiye da kashi 1 cikin 3 na wadanda suka rasa rayukansu a harin da aka kaddamar a brnin Nice na kasar Faransa musulmi ne.

  • Gurbataccen Bayani Kan Harin Ta'addanci A birnin Nice Na Kasar Faransa

    Gurbataccen Bayani Kan Harin Ta'addanci A birnin Nice Na Kasar Faransa

    Jul 18, 2016 02:18

    Manufar kasashen yamma shi ne munana addinin musulunci a gaban mutanen kasashensu da kuma duniya gaba daya.

  • Kungiyar ISIS Ta Ce Ita Ke Da Alhakin Kaddamar Da Harin Birnin Nice Na Faransa

    Kungiyar ISIS Ta Ce Ita Ke Da Alhakin Kaddamar Da Harin Birnin Nice Na Faransa

    Jul 16, 2016 07:41

    Kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da harin birnin Nice na kasar Faransa, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 84 tare da jikkatar wasu fiye da 200.

  • Mahukuntan Kasar Faransa Sun Gano Dan Ta'addan Da Ya Kai Harin Birnin Nice

    Mahukuntan Kasar Faransa Sun Gano Dan Ta'addan Da Ya Kai Harin Birnin Nice

    Jul 15, 2016 11:34

    Mahukuntan Faransa sun sanar da cewa: Dan ta'addan da ya kai harin birnin Nice na kasar matashi ne dan shekara 31 a duniya mai suna Mohamed Lahouaiej-Bouhilel bafaranshe dan asalin kasar Tunusiya.

  • Fiye Da Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu A Harin Birnin Nice Na Kasar Faransa

    Fiye Da Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu A Harin Birnin Nice Na Kasar Faransa

    Jul 15, 2016 01:03

    Sakamakon harin da wani mutum dan asalin kasar Tunisia ya kai a kan mutane masu shagulgulan ranar 'yancin kasar Faransa a birnin Nice a cikin daren jiya akalla mutane 80 sun rasa rayukansu.

  •  Faransa : An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 3, Bayan Harin Nice

    Faransa : An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 3, Bayan Harin Nice

    Jul 15, 2016 04:26

    Shugaban kasar Faransa ya sanar da tsawaita dokar ta bacin dake shirin karewa da watanni uku, bayan kazamin harin da da wani direba ya kai da mota a birnin Nice.

  • Kasar Faransa Ta Rufe Ofishin Jakadancin Ta Dake Kasar Turkia

    Kasar Faransa Ta Rufe Ofishin Jakadancin Ta Dake Kasar Turkia

    Jul 14, 2016 11:16

    Faransa ta rufe ofisoshin jakadanci babban da kuma kana a kasar Turkia

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS