Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Martanin Faransa kan korafin Iran

    Martanin Faransa kan korafin Iran

    Jul 13, 2016 13:10

    Ma'aikatar Harakokin wajen Faransa ta ce babu wata alaka tsakanin ta da kungiyar 'yan ta'adda munafikai a kan zaman da suka yi a birnin Paris

  • Kotu ta dauke wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7 a Faransa

    Kotu ta dauke wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7 a Faransa

    Jul 06, 2016 22:36

    Wata Kotu a Faransa ta yanke hukunci dauri kan wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7.

  • An bude masallaci bayan jayayar shekaru 15 A Faransa

    An bude masallaci bayan jayayar shekaru 15 A Faransa

    Jul 03, 2016 00:42

    An bude wani masallaci a birnin Nice da ke kudancin Faransa, bayan mahukuntan yankin sun shafe shekara 15 suna adawa da bude masallacin.

  • Faransa Ta Alkawarta Bada Sama Da Yuro Bilyan Guda Don Yaki Da AIDS

    Faransa Ta Alkawarta Bada Sama Da Yuro Bilyan Guda Don Yaki Da AIDS

    Jun 26, 2016 13:34

    Kasar Faransa ta ce zata ci gaba da aiwatar da shirin ta na bada tallafi ga asusun duniya na yaki da cututukan AIDS/ SIDA, babban tari ko TB da kuma zazzabin cizon sauro ko maleria.

  • Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Iran da Shugaban Kasar Faransa

    Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Iran da Shugaban Kasar Faransa

    Jun 23, 2016 13:45

    Muhammad Jawad Zarif Ya Gana Da Shugaban Faransa Fransua Hollande

  • Zarif Ya Gana Da Manyan Jami'an Gwamnatin Kasar Faransa A Birnin Paris

    Zarif Ya Gana Da Manyan Jami'an Gwamnatin Kasar Faransa A Birnin Paris

    Jun 23, 2016 02:13

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar Faransa a ziyarar da ya kai kasar a jiya Laraba.

  • An kame mutane 2 kan zargin su da hannu a kisan jami'in tsaro da matarsa a Faransa

    An kame mutane 2 kan zargin su da hannu a kisan jami'in tsaro da matarsa a Faransa

    Jun 14, 2016 11:07

    Jami'an 'yan sanda sun kame Mutane 2 kan zargin su da hanu a kisan da aka yiwa wani dan Sanda da matarsa a kasar Faransa

  • Wani Dan Ta'addan ISIS Ya Hallaka Wani Jami'in 'Yan Sandan Faransa Da Matarsa A Paris

    Wani Dan Ta'addan ISIS Ya Hallaka Wani Jami'in 'Yan Sandan Faransa Da Matarsa A Paris

    Jun 14, 2016 01:02

    Rahotanni daga kasar Faransa sun bayyana cewar wani mutum da aka ce yana da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) ya hallaka wani babban jami'in 'yan sandan Faransan da matarsa a gidansu da ke kusa da birnin Paris, babban birnin kasar Faransan kafin 'yan sanda su hallaka shi, shi ma.

  • Faransa Ta Jadda Anniyarta ta Kare Lafiyar Fararen Hula A Nahiyar Afrika

    Faransa Ta Jadda Anniyarta ta Kare Lafiyar Fararen Hula A Nahiyar Afrika

    Jun 11, 2016 07:17

    Faransa Ta Bukaci A Kare Lafiyar Fararen Hula A Nahiyar Afrika

  • Harin Paris : Saleh-Abdesalam Yaki Cewa Ufan Gaban Alkalai

    Harin Paris : Saleh-Abdesalam Yaki Cewa Ufan Gaban Alkalai

    May 20, 2016 06:05

    karon farko daya bayyana gaban kotu akan tuhumar da ake masa da shirya harin 13 ga watan Nowamba a Paris, Saleh-Abdesalam yaki amsa tambayoyin alkalai.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS