Harin Paris : Saleh-Abdesalam Yaki Cewa Ufan Gaban Alkalai
https://parstoday.ir/ha/news/world-i5446-harin_paris_saleh_abdesalam_yaki_cewa_ufan_gaban_alkalai
karon farko daya bayyana gaban kotu akan tuhumar da ake masa da shirya harin 13 ga watan Nowamba a Paris, Saleh-Abdesalam yaki amsa tambayoyin alkalai.
(last modified 2018-08-22T06:58:18+00:00 )
May 20, 2016 06:05 UTC
  • Harin Paris : Saleh-Abdesalam Yaki Cewa Ufan Gaban Alkalai

karon farko daya bayyana gaban kotu akan tuhumar da ake masa da shirya harin 13 ga watan Nowamba a Paris, Saleh-Abdesalam yaki amsa tambayoyin alkalai.

bayanai sun nuna Sallah ya yi amfani da damar da yake da ita na yin shiru a shari'a da aka fara masa yau Juma'a a paris, tun bayan da kasar Belgium ta mika shi ga kasar ta Faransa.

Saleh-Abdesalam shi ne dai mutun daya tilo da hukumomin shari'a farnasa ke tsareda bisa zargin shirya harin Paris da yayi sanadin mutuwar mutane 130.