-
Mutane Biyu Ne Suka Mutu Sanadiyar Tashin Bom A Cikin Masallaci A Kamaru
Dec 12, 2017 06:26Akalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin bom a cikin masallaci a garin Kerawa da ke kan iyaka da tarayyar Nigeria a arewacin Kamaru.
-
Kamaru: Bama-bamai Sun Fashe A Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Nov 13, 2017 18:53Majiyar gwamnatin kasar ta Kamaru ta ce a jiya lahadi da dare ne bama-baman guda hudu suka fashe a garin Bamenda.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Yara 5 A Tanzaniya
Nov 08, 2017 18:12Shugaban 'yan sandar yankin Kagera na kasar tanzaniya ya sanar da tashin bam a cikin wata makaranta dake yankin.
-
Tashin Bom A Gefen Hanya Ya Lashe Rayukan Mutane Bakwai A Kasar Somaliya
Oct 22, 2017 18:19Majiyar rundunar sojin Somaliya ta sanar da cewa: Wani bom da aka dasa a gefen hanya ya yi sanadiyyar tarwatsa motar bus a kusa da birnin Mogadishu fadar mulkin kasar a yau Lahadi.
-
Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Garin Benghazi Na Kasar Libiya
Sep 16, 2017 11:53Wata mota da aka cika da bama-bamai ta tarwatse a garin Benghazi da ke arewacin kasar Libiya, inda ta jikkata mutane masu yawa.
-
Harin Kunan Bakin Wake Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 4 A Kasar Kamaru
Aug 23, 2017 19:04Wani karamin yaro da aka masa jigida da bama-bamai ya tarwatse a tsakanin jama'a a yankin arewacin kasar Kamaru, inda ya janyo mutuwar mutane akalla 4 yammacin jiya Talata.
-
Wani Abu Ya Fashe A Tashar Filin Jiragen Sama Na Birnin Landan
Aug 16, 2017 19:21Rahotanni dake fitowa daga birnin Landan na kasar Birtaniya na cewa wani abu mai girma ya fashe a filin sauka da tashin na jiragen birnin Landan
-
Rikici Tsakanin 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Aug 12, 2017 12:03Harin kunan bakin wake da aka kai sansanin 'yan ta'addan Jaishul-Islam da ke cikin kasar Siriya kusa da kan iyaka da kasar Jordan ya lashe rayukan mutane akalla 23 tare da jikkatan wasu 12 na daban.
-
Somaliya: Mutane 11 Sun Mutu Saboda Tarwatsewar Mota Mai Bama-bamai.
Aug 03, 2017 06:41Motar da aka makare da maba-bamai ta tarwatse ne a kusa da wani gidan cin abinci a garin Kismayo da ke kudancin kasar ta Somaliya a jiya laraba.
-
Tashin Bam Yayi Sanadiyar Jikkatar Mutane 10 A Kudancin Somaliya
Aug 02, 2017 06:44Wata mota shake da bama-bamai ta tarwatse a garin Kismayo na kudancin kasar somaliya, lamarin da yayi jikkatar mutane 10