Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Gambiya

  • ECOWAS Za Ta Ci Gaba Da Kokarin Magance Rikicin Gambiya Cikin Ruwan Sanyi

    ECOWAS Za Ta Ci Gaba Da Kokarin Magance Rikicin Gambiya Cikin Ruwan Sanyi

    Jan 08, 2017 05:52

    Shugabar kasar Liberiya kana kuma shugabar kungiyar ECOWAS ta tattakin arzikin kasashen yammacin Afirka, Ellen Johnson Sirleaf ta sanar da cewar shugabannin kungiyar za su ci gaba da aikin da suke yi na shiga tsakani da nufin kawo karshen rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Gambiya cikin ruwan sanyi.

  • Gambiya: Babban Hafasan Hafsoshin Sojan Kasar ya Nuna Goya Bayansa Ga Shugaba Jammeh

    Gambiya: Babban Hafasan Hafsoshin Sojan Kasar ya Nuna Goya Bayansa Ga Shugaba Jammeh

    Jan 05, 2017 07:22

    Babban Hafsan hafsoshin sojan kasar Gambiya Usman Baji ya nuna cikakken goyon bayansa da na dukkanin sojojin kasar ga Shugaba Yahya Jammeh.

  • Shugaban Hukumar Zaben Gambiya Ya Tsere

    Shugaban Hukumar Zaben Gambiya Ya Tsere

    Jan 03, 2017 18:18

    Rahotanni daga Gambiya na cewa shugaban hukumar zabe ta kasar ya tsere daga kasar sakamakon barazanar rasa ransa.

  • Shugaban Kasar Gambia Ya Zargi ECOWAS Da Shelanta Yaki A Kan Kasarsa

    Shugaban Kasar Gambia Ya Zargi ECOWAS Da Shelanta Yaki A Kan Kasarsa

    Jan 01, 2017 15:51

    Shugabann kasar Gambia Yahayah Jemeh ya bayyana cewa kungiyar raya tattalin arziki na yammacin Afrika ECOWAS ta shelanta yaki a kan kasarsa.

  • Senegal ta jaddawa wajabcin Warware Rikicin kasar Gambiya Ta Ruwan Sanyi.

    Senegal ta jaddawa wajabcin Warware Rikicin kasar Gambiya Ta Ruwan Sanyi.

    Jan 01, 2017 12:04

    A sakonsa na shiga sabuwar shekara shugaban kasar Senegal ya karfafa aiki da hanya ta sulhu domin kawo karshen takaddamar siyasa a kasar Gambiya.

  • Sojoji Sun Bar Hedikwatar Hukumar Zaben Kasar Gambiya

    Sojoji Sun Bar Hedikwatar Hukumar Zaben Kasar Gambiya

    Dec 30, 2016 10:29

    Rahotanni daga kasar Gambiya sun bayyana cewar sojojin kasar sun bar hedikwatar hukumar zaben kasar bayan mamaye wajen da suka yi na sama da makonni biyu da kuma korar ma'aikatan da suke wajen.

  • 'Yan Adawan Gambiya: Jammeh Zai Zamanto Dan Tawaye Matukar Bai Mika Mulki A 19 Ga Janairu Ba

    'Yan Adawan Gambiya: Jammeh Zai Zamanto Dan Tawaye Matukar Bai Mika Mulki A 19 Ga Janairu Ba

    Dec 29, 2016 11:52

    Hadin gwiwan jam'iyyun 'yan adawan kasar Gambiya sun bayyana cewar shugaban kasar Yahya Jammeh zai zamanto dan tawaye daga 19 ga watan Janairu matukar dai bai mika mulki a wannan ranar ga zababben shugaban kasar Adama Barrow ba.

  • 'Yan Adawar Gambiya: Babu Wata Kotu Da Za Ta Soke Zaben Adamar Barrow Da Aka Yi

    'Yan Adawar Gambiya: Babu Wata Kotu Da Za Ta Soke Zaben Adamar Barrow Da Aka Yi

    Dec 24, 2016 16:48

    Gamayyar 'yan adawan kasar Gambiya sun yi watsi da sanarwar da kotun kolin kasar ta yi na fara sauraran karar da shugaban kasar Yahya Jammeh ya shigar yana kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar inda suka ce babu wata kotu a duniyar nan da ta isa ta sauya nasarar da dan takararsu Adamar Barrow ya samu a zaben 1 ga watan Disamban da aka gudanar.

  • ECOWAS Ta Umarci Dakarun Senegal Da Su Zama Cikin Shirin Kifar Da Yahya Jammeh Na Gambia

    ECOWAS Ta Umarci Dakarun Senegal Da Su Zama Cikin Shirin Kifar Da Yahya Jammeh Na Gambia

    Dec 23, 2016 18:02

    Kungiyar bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen yammacin nahiyar Afirka ECOWAS, ta umarci kasar Senegal da ta sanya dakarunta acikin shirin ko ta kwana, domin safke Yahya Jammeh da karfin tuwo, matukar dai yaki mika mulki a karashen wa'adinsa.

  • Kotun Kolin Gambiya Za Ta Saurari Karar Da Shugaba Jammeh Ya Gabatar Mata

    Kotun Kolin Gambiya Za Ta Saurari Karar Da Shugaba Jammeh Ya Gabatar Mata

    Dec 22, 2016 05:51

    Kotun kolin kasar Gambiya ta sanar da ranar 10 ga watan Janairu mai kamawa a matsayin ranar da za fara sauraran karar da shugaban kasar Yahya Jammeh ya shigar a gabanta inda yake kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa da aka yi a watan Disamba inda aka sanar da cewa ya sha kaye.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS