-
Wani Matashin Palasdine Ya Yi Shahada A Gabashin Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jun 18, 2018 19:10Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan tawagar Palasdinawa a shiyar gabashin yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
-
Akalla Palasdinawa 4 Ne Suka Yi Shahada A Zanga-Zangar Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 09, 2018 06:36Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
-
Gaza : Palasdinawa 2 Sun Yi Shahada A Wani Harin Sojin Isra'ila
May 27, 2018 10:45Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa Palasdinawa biyu ne sukayi shahada a wani hari da sojojin H.K. Isra'ila suka kai da safiyar yau Lahadi.
-
Hamas: Za A Ci Gaba Da Zanga-Zanga Akan Hakkin Komawar Palasdinawa Zuwa Gidajensu Na Gado
May 11, 2018 12:14Shugaban Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas a yankin Gaza Yahya Sinwar ne ya bayyana cewa Za a ci gaba da zanga-zangar har zuwa lokacin da za a kai ga cimma manufa.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Mara Baya Ga Al'ummar Palastine
Apr 04, 2018 05:48Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ko da wasa Iran ba za ta taba ja fa baya ba a wajen bayar da gudnmawa da taimako ga al'ummar Palastine.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Alwadai Kan Ta'addancin HK Isra'ila A Gaza.
Apr 02, 2018 06:26Ta'addancin da sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a ranar juma'ar da ta gabata a yankin zirin Gaza ya daga muryar kasashen Duniya ciki har da kawayenta kamar Birtaniya da Faransa.
-
Kungiyoyin Falasdinawa Sun Bukaci Tsige Shugaban Hukumar Falasdinu Daga Kan Mukaminsa
Mar 20, 2018 19:12Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun bukaci tsige shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Falasdinawa Mahmud Abbas daga kan mukaminsa.
-
Palasdinu: Jiragen Yakin Sojojin 'Yan Sahayoniya Sun Kai Wa Yankin Gaza Hari
Feb 18, 2018 08:39A daren jiya lahadi ne jiragen yakin na 'yan sahayoniya suka kai jerin hare-hare da makamai masu linzami a yankin na Gaza.
-
Damuwar MDD Kan Halin Da Al'umma Gaza Ke Ciki
Feb 06, 2018 05:46Saktare Janar Na MDD ya bayyana damuwarsa kan halin da al'ummar zirin Gaza ke ciki, tare da daukan alkawarin ci gaba da kokari na magance matsalar kafa gwamnati biyu domin kawo karshen rikici tsakanin Haramtacciyar kasar Isra'ila da Palastinu.
-
Palasdinu: Wani Matashi Guda Ya Yi Shahada A Gabacin Yankin Gaza
Dec 24, 2017 18:51Ma'aikata kiwon lafiya ta Palasdinu ta sanar da shahadar Muhammad Sami Dahduh sanadiyyar harbin da 'yan sahayoniya suka yi masa