-
An Jikkata Sojojin Amurka Biyu A Arewa Maso Gabashin Siriya
Jan 21, 2019 19:19Rahotani dake fitowa daga kasar Siriya sun sanar da tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kan hanyar dakarun kasar Amurka a lardin haskah na arewa maso gabashin kasar, lamarin da ya yi sanadiyan raunana sojojin Amurka biyu.
-
Amurka Ta Kai Hari Akan Masallacin Garin Hajin Da Ke Kasar Syria
Dec 16, 2018 12:21Jiragen yakin kawancen da Amurka take jagoranta a kasar Syria ne su ka kai wa masallacin garin Hajin hari, da ke gundumar Deir Zur
-
Jiragen Yakin Kawancen Amurka Na Ci Gaba Da Kai Hari A Siriya
Jul 16, 2018 18:13Jiragen yakin kawancen Amurka sun yi ruwan bama-bamai kan kauyen Assusa na jihar Dairu-Zur tare da kashe fararen hula a wannan Litinin.
-
Harin Jiragen Kawancen Amurka Ya Hallaka Fararen Hula 17 A Siriya
May 12, 2018 19:29Tashar talabijin din kasar Siriya ta sanar da mutuwar mutane 17 a wani harin wuce gona da iri da jiragen kawancen kasa da kasa karkashn jagorancin Amurka bisa da'awar yaki da 'yan ta'addar ISIS a kasar
-
Ansarullah: Amurka Da Kawayenta Suna Goyon Bayan Ta'addanci.
Oct 13, 2017 12:36Babban sakataren Kungiyar Ansarullah ta Yemen, Abdulmalik al-Huthy ya ce wajibi ne a sauya sunan kawancen kasa da kasa da Amurka take jagoranta zuwa na goyon bayan ta'addanci maimakon na fada da ta'addanci.