-
Iraki Ta Ce Ba Za Ta Shiga Cikin Takunkumin Da Aka Kakabawa Iran Ba
Aug 08, 2018 07:29Fira ministan kasar Iraki Haidar Ibadi ya soki takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran, tare da cewa ba za ta shiga ciki ba
-
Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hare-Hare Sansanonin 'Yan ISIS A Siriya
Apr 19, 2018 18:03Gwamanatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojin saman sun kaddamar da wasu munanan hare-hare kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh da suke cikin kasar Siriya a kokarin da kasahen biyu suke yi na ganin bayan wannan kungiyar ta ta'addanci a kasashen biyu.
-
Pira ministan Iraki: Za A Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Lokacin Da Aka Tsayar
Jan 16, 2018 18:46Haydar Abadi ya ce a ranar 12 ga watan Mayu na wannan shekarar ta 2018 ne za a gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Sanar Da Kawo Karshen Yaki Da Kungiyar Daesh A Kasar
Dec 09, 2017 17:00Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya sanar da kawo karshen yakin da gwamnatin kasar take yi da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kasar bayan nasarar da dakarun kasar suka samu na kwato dukkanin yankunan da 'yan ta'addan suke rike da su a baya.
-
Ibadi: Gwamnatin Tsakiya Za Ta Karbi Iko Da Dukkanin Iyakoki Daga Kurdawa
Nov 15, 2017 06:37Pira ministan kasar ta Iraki Haydar Ibadi ya jaddada cewa za su karbi iyakokin ne ba tare da tashin hankali ko amfani da karfi ba.
-
Iraki:Piraminista Haydar Ibadi Ya Jinjinawa Aikin Jami'an Tsaron Kasar Akan Ziyarar Arba'in
Nov 11, 2017 06:48Piraministan na kasar Iraki ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun sami gagarumar nasara wajen kare masu ziyarar arba'in a Karbala
-
Pira ministan Iraki Ya Gargadi Kurdawa Da Suke Aikewa Da Sojoji Zuwa Karkuk.
Oct 04, 2017 07:53Haydar Abadi ya ce; aikewa da sojojin zuwa Karkuk da Kurdawa suke yi tsokana ce mai hatsari.
-
Fira Ministan Iraki Ya Yi Gargadin Daukan Matakin Soji Kan Yankin Kurdawan Kasar
Sep 17, 2017 06:32Fira ministan Iraki ya gargadi mahukuntan yankin Kurdawan kasar da cewa matukar aniyarsu ta gudanar da zaben jin ra'ayin jama'a kan neman ballewa daga kasar Iraki ta haifar da bullar rikici a kasar, to babu makawa gwamnatin Iraki zata dauki matakin soji domin dakatar da lamarin.
-
Fira Ministan Iraki Ya Ce Shirin Ballewar Yankin Kurdawa Daga Kasar Ya Saba Doka
Sep 13, 2017 12:20Fira ministan Iraki ya jaddada cewa: Shirin gudanar da zaben jin ra'ayin jama'a da mahukuntan yankin Kurdawar kasar ke yi dangane da neman ballewa daga kasar ta Iraki ya sabawa doka.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Sanar Da Kwato Garin Tel Afar Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
Aug 31, 2017 17:55Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya sanar da cewa dakarun kasar sun sami nasarar kwato dukkanin garin Tel Afar da kuma dukkanin lardin Ninawah na kasar daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh da ke rike da lardin na tsawon lokaci.