-
Iran Ta Mayar Da Martani Kan Rahoton Amurka Na Kare Hakkin Bil Adama
Mar 14, 2019 16:58Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani kan rahoton Amurka na shekara-shekara kan kare hakkokin bil adama a kasashen duniya.
-
Kama 'Yar Jarida Marzieh Hashimi Ma'aikaciyar Presstv A Amurka
Jan 18, 2019 06:46Duk da cewa gwamnatin kasar Amurka takan nuna kanta a matsayin kasa wacce take kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki, da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
-
Gwamnatin Kasar Masar Zata Kafa Majalisar Koli Ta Kare Hakkin Bil'adama Ta Kasa
Nov 17, 2018 18:56Fraiministan kasar Masar ya bada umurnin a kafa majalisar koli da kare hakkin bil'adama a kasar, wacce ministan harkokin waje ko kuma mataimakinsa zai jagoranta.
-
An Caccaki Saudiyya Kan Take Hakkokin Bil'adama A Majalisar Kare Hakkokin Bil'adama Ta MDD
Nov 06, 2018 05:25An caccaki kasar Saudiyya dangane da tarihinta na take hakkokin bil'adama a Majalisar Kare Hakkokin Bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya a daidai lokacin da kasar take fuskantar tofin Allah daga dukkanin bangarori na duniya kan kisan gillan da ta yi wa dan jaridar kasar Jamal Khashoggi a karamin ofishin jakadancinta dake Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Kasar Burundi Ta Soki Lamirin Masu Bincike Na Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Na MDD
Sep 13, 2018 19:16Gwamnatin kasar Burundi ta yi kakkausar suka kan masu bincike na kwamitin gudanar da bincike na MDD kan abinda ya shafi kare hakin bil-adama da suka bayar da rahoton kan kasar.
-
Fursunonin Siyasa Suna Cikin Mawuyacin Hali A Gidajen Kurkukun Kasar Masar
Sep 13, 2018 12:36Fursunonin siyasa da ake tsare da su tun bayan rikicin siyasar kasar Masar a shekara ta 2013 suna cikin mawuyacin hali a gidajen kurkuku.
-
Sunan Nabil Rajab A Cikin 'Yan Takarar Lambar Kare Hakkin Dan Adam Ta Turai
Aug 31, 2018 06:31An saka sunan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama a Baharain Nabil Rajab a cikin ‘yan takarar lambar kare hakkin bil adama ta kasashen turai.
-
An Tabbatar Da Tsohuwar Shugaban Kasar Cilly A Matsayin Shugaban Hukumar Kare Hakkin Bil'adama Ta MDD
Aug 11, 2018 06:44Babban zauren majalisar dinkin duniya ta amince da Michelle Bachelet tsohuwar shugaban kasar Chilly a matsayin sabon shugaban hukumar kare hakkin bil'adama ta majalisar dinkin duniya.
-
Iran : An Bude Taron Kasa Da Kasa kan Hakkin Bil'adama A Musulunci
Aug 04, 2018 11:48A safiyar yau Asabar ne aka bude taron kasa da kasa kan hakkin bil'adama a musulunci karo na ukku a nan Tehran.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Saudiyya
Jul 31, 2018 19:28Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan yadda mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da tsare 'yan adawar kasar.