-
Zarif: Kasashen Turai Sun Yi Gum Da Bakunansu Kan Harin 'Yan Ta'adda A Aleppo
Nov 26, 2018 05:34Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya yi kakkausar suka, dangane da yadda kasashen yammacin turai suka yi gum da bakunansu kan harin da 'yan ta'adda suka kai da makamai masu guba a kan birnin Aleppo na Syria.
-
Harin Ta'addancin Ya Kashe Mutane A Garin Halab Na Siriya
Aug 03, 2018 06:46Kungiyar 'yan ta'adda ta kai hari garin Halab dake arewacin kasar Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutum 9.
-
Syria: Kungiyoyin 'Yan ta'adda A Halab Sun Kai Wa Junansu Harin Kunar Bakin Wake.
Jul 30, 2017 19:03Kungiyar Da'esh ko Isil ce ta kai harin kunar bakin wake akan 'yan kungiyar "Nusra" da su ke taro da kungiyar Ahrarush sham a kusa da Halab.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun 'Yantar Da Filin Jirgin Saman Garin Halab Na Kasar
May 13, 2017 06:21Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun samu nasarar kwato filin jirgin saman Ajjarah dake gabashin garin Halab daga mamayar 'yan ta'adda.
-
Rasha Ta Ce Tana Hada Bayanai Kan Munanan Laifukan Da ISIS Ta Tafka A Aleppo
Dec 27, 2016 17:37Rasha ta sanar da cewa tana tatatra bayanai dangane da laifukan yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda suka aikata a Aleppo kafin su fice daga birnin.
-
Syria: Mutanen Halab Sun yi Gagarumin Bikin Tsarkake Birninsu Daga 'yan Ta'adda.
Dec 23, 2016 05:49A jiya alhamis da dare mutane birnin Halab, ( Aleppo) sun gudanar da gagarumin biki na murnar ficewar ayarin karshe na 'yan ta'adda daga birninsu.
-
A Yau Ne Za'a Kammala Fito Da Yan Ta'addan Daesh Daga Gabancin Birnin Halan Na Kasar Sirya.
Dec 22, 2016 11:20Majiyar kungiyar bada agaji na Red Cross a birin Halab na kasar Sirya ta bayyana cewa a yau Alhamis ne zasu kammala kwasar yan ta'adda daga gabacin birni na Halab.
-
Shamkhani: Kudurin Kwamitin Tsaro Zai Kara Ruruta Wutar Rikicin Kasar Syria
Dec 21, 2016 18:52Sakataren Majalisar Koli ta tsaron kasar Iran Ya ce; Kudurin kwamitin tsaro mai lamba 2328 akan kasar Syria zai kara ruruta wutar rikici.
-
Amincewar Kwamitin tsaron MDD da tura masu sanya ido a birnin Aleppo na kasar Siriya
Dec 20, 2016 07:05Manbobin Kwamitin tsaron MDD sun amince da tura masu sanya ido na MDD zuwa birnin Aleppo na kasar Siriya
-
Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Amince Da Tura Sojijin Majalisar Zuwa Halab
Dec 19, 2016 19:04Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da aie da sojojin tabbatar da zaman lafiya zuwa birnin Halab na kasar Siria