Pars Today
Kakakin Kwamitin kasa da kasa na kungiyar kai Agajin gaggawa ya bayyana fatansa na gaggauta ci gaba da aiyukan fitar da fararen hula gami da wadanda suka ji rauni daga gabashin birnin Aleppo
fiye da mutane 7000 ne su ka koma gidajensu da ke gabacin Halab da aka 'yanto daga 'yan ta'adda.
Shugaban Kasar Siriya ya yi Al'ummar kasar murna da 'yanto garin Aleppo
A wannan Juma'a ce ake san ran kwamitin tsaro na MDD zai gudanar da taro domin tattaunawa kan yanayin birnin Aleppo na kasar Kasar Siriya
Sojojin Syria Sun Kwace Birnin Halab Daga 'Yan ta'adda.
A ci gaba da fatattakar 'yan ta'adda da sojojin kasar Syria ke yi a gundumar Aleppo, ya zuwa yau Litinin sojojin sun samu nasarar kwace kusan kashi 98 cikin dari daga hannun 'yan ta'adda.
Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya karyata jita-jitan cewa Masco da Watsinton sun cimma matsaya kan fitar kungiyoyin 'yan ta'adda daga gabashin birnin Alepo na kasar Siriya
Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa, babban burin 'yan ta'adda da masu daukar nauyinsu shi ne kwace iko da gundumar Aleppo, bayan kasa kwace iko da Damascus da Homs.
Sojojin kasar Syria sun kwace yanki na karshe da 'yan tawayen kasar ke rike da shi a tsohon birnin Halab (Aleppo) a ci gaba da shirin da sojojin suke da shi na fatattakan 'yan ta'addan daga arewacin garin na Halab da suke rike da shi tsawon shekaru.
Maa'aikatar harkkokin Wajen Masar ta bukaci a tsagaita wutar yaki a kasar Syria