-
Hamas Ta yi Maraba Da Harin Daukar Fansa Akan 'Yan Sahayoniya.
Jul 22, 2017 12:13Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta bayyana harin da aka kai wa 'yan sahayoniya a matsayin maida martani kan wuce gonar da su ke yi.
-
Dubban Mutanen Algeria Masu Amfani Da Yanar Gizo Sun Maida Martani Ga Furucin Jakadan Saudia
Jul 17, 2017 07:23Dubban masu rajin kare hakkin bil'adama yan kasar Algeria sun maida martani kan furucin jakadan kasar Saudia a birnin Algies kan kungiyar Hamas ta al-ummar Palasdinu.
-
Tattaunwa A Tsakanin Tawagar Hamas Da Mahukuntan Kasar Masar.
Jul 06, 2017 18:58Gwamnatin kasar Masar ta sanar da cewa ganawar da tawagar kungiyar Hamas ta yi armashi sosai, kuma za ta taimaka wajen warware matsalolin mutanen Gaza.
-
Hadin Kan Gwamnatin Masar Da Kungiyar Hamas Wajen Tabbatar Da Tsaro A Kan Iyakoki
Jul 02, 2017 06:31Kakakin Kungiyar gwagwarmayar musulinci ta yankin Palastinu ya sanar da cewa yarjejjeniyar baya bayan nan da kungiyar da cimma da Gwamnatin Masar za ta aifar da gagarumin sauyi a yankin
-
Ra'ayul Yaum: Zaman Sirri Tsakanin Larabawa Da Isra'ila A Masar
Jun 29, 2017 17:36Jaridar Ra'ayul Yaum ta nakalto daga wata majiyar diplomasiyya ta larabawa da ke tabbatar da cewa an gudanar da zama a tsakanin Isra'ila da wasu larabawa a kasar Masar
-
Hamas Ta Jaddada Gwagwarmayar 'Yantar Da Palasdinu
May 15, 2017 19:10Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ta fitar da sanarwar cewa: Kungiyar zata ci gaba da gwagwarmaya da makami har sai ta kai ga kwato hakkokinta daga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Palasdinu: Isma'ila Haniyya Ya Zama Shugaban Ofishin Siyasa Na Kungiyar Hamas.
May 06, 2017 13:30A jiya Juma'a ne kungiyar ta Hamas ta zabi Isma'ila Haniyya a matsayin magajin Khalid Mash'al.
-
Dakarun Izzudden Al-Qassam Sun Ja Kunnen 'Isra'ila' Kan Batun Fursunoni
May 03, 2017 11:16Dakarun Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar Hamas ta ba wa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila wa'adin sa'oi 24 da amince da bukatun fursunoni masu yajin cin abinci ko kuma su jira abin da zai biyo baya.
-
Kungiyar Hamas Na Shirin Sanar Da Sunan Sabon Shugabanta
May 01, 2017 10:52Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta bayyana cewar nan da 'yan kwanaki kadan za ta sanar da sunan sabon shugaban kungiyar wanda zai ci gaba da jagorancinta.
-
Kungiyar Hizabullah Ta Lebanon Ta Bukaci A Hukunta Wadanda Su Ka Kashe Kwamandan Kungiyar Hamas.
Mar 25, 2017 18:22Bayanin da kungiyar Hizbullah ta fitar ya zargi haramtacciyar Kasar Isra'ila da hannu wajen kashe Mazin fukaha.