-
Mutane 2 Sun Mutu A Sanadiyyar Musayar Wuta A Yammacin Kasar Jamus
Oct 20, 2018 06:53Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ce; A jiya Juma'a ne aka yi musayar wuta a tsakanin 'yan sanda da wasu mutane a garin Kirchheim da yake a jahar Rhineland-Palatinate a kudu maso yammacin kasar
-
Harin Bindiga Ya Hallaka Mutane 2 A Kudu Maso Yammacin Jamus
May 20, 2018 07:54wani dan bindiga ya hallaka mutane biyu a garin Saarbrücken dake kudu maso yammacin kasar Jamus
-
Afirka Ta Tsakiya: An Yi Harbe-harbe A Kusa Da Fadar Shugaban Kasa
Apr 09, 2018 09:15Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaro daga birnin Bungui na cewa an yi harbe-harbe a kusa da fadar shugaban kasa da ke unguwar PK5.
-
Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Dakarun Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Apr 01, 2018 18:58Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Sojojin Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Saudiyya
Feb 02, 2018 12:16Sojojin Yamen sun kaddamar da wani farmaki kan sansanin sojojin Saudiyya da ke yankin kudancin kasar ta Saudiyya tare da halaka sojojin masu yawa.
-
Wani Dan Bindiga Ya Gudanar Da Harbe-Harbe A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar Rasha
Dec 27, 2017 12:11Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Rasha ta sanar da cewa: Wani dan ina ga kisa ya gudanar da harbe-harbe a kan wani gida a yankin kudu maso gabashin kasar, inda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda.
-
Habasha: 'Yan Sanda Sun Bude Wuta Akan Masu Zanga-zanga A Yankin Oromia
Oct 27, 2017 06:33Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato cewa bude wutar da jami'an tsaron suka yi, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma jikkata wasu.
-
Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Musayen Wuta A Las Vegas Na Amurka
Oct 02, 2017 11:23Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.
-
Hukuncin Daurin Shekaru 16 Kan Wani Da Ya Kai Wa Musulmi Hari A Amurka
Aug 29, 2017 12:07Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Tsibirin Sina Na Masar
Jul 20, 2017 06:29Akalla Mutane 9 ne suka rasa rayukansu, daya daga cikin jami'in 'yan sanda sanadiyar tashin Bam a tsibirin Sina ta Arewa a kasar Masar