-
Najeriya:'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 13 A Jahar Benue.
Jun 04, 2018 06:28Hukumomin jahar Benue sun sanar da hallakar mutum 13 sanadiyar wasu tagwayen hare-hare da 'yan bindiga suka kai kauyukan dake cikin jahar
-
Harin Ta'addanci Ya Hallaka Mutum 2 A Arewa Maso Yammacin Aljeriya
May 22, 2018 10:56An Kai harin ta'addanci a jahar Sidi Bel Abbès dake arewa maso yammacin kasar Aljeriya, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutun biyu.
-
Yan Tawaye A Yankin Ingilishi Na Kasar Kamaru Sun Kai Hari Kan Gwamnan Lardin A Jiya Lahadi.
Apr 23, 2018 06:48Majiyar jami'an Tsaron Yankin Ingilishi na Kamaru ta bada sanrwan cewa yan awaren yankin sun kai hari kan gwamnan lardin a jiya Lahadi a lokacinda yake halattar wani taro a yankuin
-
Libya: An Kai Wa FIlin Saukar Jiragen Sama Na Mu'aitakah Hari
Apr 20, 2018 11:57Majiyar tsaron kasar Libya ta ce an kai harin ne da makamai a filin saukar jiragen sama na muaitakha wanda ya haddasa asara ta dukiya
-
Wata Mota Ta Burma Cikin Jama'a A Birnin Manchester Na Kasar Britania
Apr 17, 2018 19:09Wata mota ta burma a cikin jama'a a birnin Manchester na kasar Britania a jiya litinin ya kuma yi sanadiyyar raunata mutane akalla 6.
-
Nasrallah: Harin Wuce Gona Da Iri Kan Siriya Ya Gaza Cimma Ko Guda Daga Cikin Manufofinsa
Apr 15, 2018 17:23Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya jinjinawa namijin kokarin da sojojin Siriya suka nuna wajen mayar da martani ga harin wuce gona da irin Amurka da kawayenta kan Siriya yana mai cewar harin ya gaza wajen cimma manufofin da ake son cimmawa don biyan bukatun 'Isra'ila' da wasu kasashen larabawan yankin.
-
Najeriya: An kashe Mutane 26 A Jahar Zamfara
Apr 13, 2018 19:13Kamfanin dillancin labarun faransa ya bayyana cewa a jiya alhamis da dare ne mahara suka kashe masu hakar zinariya 26 a wani kauye na Jahar Zamfara
-
Birtaniya Ta Ki Amincewa Da Bukatar Amurka Na kai Hari A Siriya
Apr 11, 2018 11:16Piraministan Kasar Birtaniya ta bijerewa bukatar Shugaba Trump na kai hari kan kasar Siriya
-
Dakarun Saudiya Na Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Yankunan Gabashin Kasar
Apr 10, 2018 11:06Kimanin mutane uku ne aka kame a ci gaba da sumamen da jami'an saudiya ke kaiwa yankin Kuwaikab a garin Katif na jahar Sharkiya dake gabashin kasar.
-
Kwango:An Kai Hari Kan Ma'aikatan Kare Mahali.
Feb 18, 2018 19:29Wasu 'yan bindiga sun yi konton bauta kan wasu ma'aikatan kare mahali tare da kashe wani adadi daga cikin su a jamhoriyar demokaradiyar kwango.