-
Congo: 'Yan Bindiga Sun Kai Wa Yankin Kivo Ta Arewa Hari
Feb 18, 2018 08:35Majiyar gwamnatin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ta tabbatar da cewa masu dauke da makaman sun kai harin ne akan fararen hula a yankin Kivo ta arewa.
-
An Kai Hari Kan Wani Ofishin Yansanda A Kasar Masar
Jan 06, 2018 19:06Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa wasu yan adawa sun kai hari kan wani ofishin yansanda a gabacin birnin Alkahira a yau Asabar.
-
Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kudancin Najeriya
Jan 02, 2018 06:29Jami'an 'yan sandan Najeriya sun sanar da kai harin wani gungun 'yan bindiga kan mabiya kirista a kudancin kasar.
-
Boko Haram Ta Kai Hari Kan Sansanin Sojin Nijeriya A Jihar Borno
Dec 14, 2017 12:23Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da wani hari kan sojojin Nigeriya a Kauyen Mainok da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno da ke shiyar arewa maso gabashin kasar da nufin kwace iko da barikin soji.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kai Farmaki kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar
Nov 28, 2017 19:02Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kai farmaki kan wani maboyan 'yan ta'adda a lardin Sina ta Arewa, inda suka halaka wasu gungun 'yan ta'adda.
-
Mali: "Yan ta'adda Sun Kai Hari A Garin Soumpi
Oct 27, 2017 06:30Ma'aikatar tsaron kasar Mali ta fitar da sanarwa da ta tabbatar da kai harin a tsakiyar kasar da wata kungiya mai alaka da alka'ida ta yi.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Sojojin Mali A Yankin Da Ke Tsakiyar Kasar
Oct 26, 2017 18:50Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da hari kan sojojin kasar a kauyen Soumpi da ke shiyar tsakiyar kasar, inda suka kashe sojojin akalla biyu.
-
Wasu Mahara Sun Bude Wuta A Jami'ar Mombasa Da Ke Kasar Kenya
Oct 10, 2017 12:00Rundunar 'yan sandan kasar Kenya ta sanar da cewa: Wasu gungun mahara sun kai harin wuce gona da iri kan jami'ar Mombasa da kudancin kasar Kenya, inda suka kashe mutane biyu tare da jikkata wasu na daban.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Yi Awungaba Da Palasdinawa Masu Yawa
Oct 10, 2017 11:59Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka kame Palasdinawa masu yawa.
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Hari Libiya
Sep 25, 2017 05:44Babbban komandan dakarun Amurka a Afirka ya sanar da kai hari ta sama kan 'yan ta'adda a kasar Libiya