-
Dauki Ba Dadi Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 25 A Kasar Sudan Ta Kudu
Sep 19, 2017 19:30Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar ya lashe rayukan mutane fiye da 25 a shiyar arewacin kasar.
-
Mutane Dauke Makami Sun Kai Hari Gidan Mataimakin Shugaban Kasar Kenya
Jul 29, 2017 17:03Rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga dadi sun kai hari gidan mataimakin shugaban kasar William Ruto a garin Eldoret da ke yammacin kasar Kenyan a yau Asabar inda suka raunana dan sanda daga cikin masu gadin gidan.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin 'Yan Sanda A Cote D'ivoire
Jul 29, 2017 11:49Jami'an tsaron cote d'ivoire sun habarta cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari ofishin 'yan sanda dake kudu maso yammacin kasar.
-
Mutane Hudu Sun Rasu Sanadiyar Harin Masu Dauke Da Makamai A Gabashin Mali
Jul 26, 2017 06:27Magabatan tsaron kasar mali sun sanar da mutuwar mutane 4 sakamakon harin masu dauke da makamai a gabashin kasar
-
Mayakan Kungiyar Al-Shabab Na Somaliya Sun Kai Hari Kan Yankin Gabashin Kenya
Jul 21, 2017 18:53Mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta Somaliya sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan yankin gabashin kasar Kenya, inda suka kashe mutane akalla biyu.
-
Wani Mutum Dauke Da Wuka Ya Kashe Mata Biyu 'Yan Yawon Shakatawa A Kasar Masar
Jul 15, 2017 06:31Wani dan ina ga kisa ya kashe wasu mata biyu 'yan yawon shakatawa tare da jikkata wasu hudu na daban a garin Hurghada da ke kusa da gabar teku a shiyar arewa maso gabashin kasar Masar.
-
Burundi: Mutane 8 Sun Mutu Sanadiyyar Wani Hari A Arewacin Kasar
Jul 10, 2017 19:12Majiyar Tsaron Burundi ta ce an kai harin ne da harba makamin gurneti a garin Gatara da ke gundumar Kayanza.
-
Mali: Sojoji 9 Sun Bace Bayan Harin Masu Dauke Da Makamai
Jul 10, 2017 19:09Majiyar tsaron kasar Mali ta ce; Sojojin kasar sun yi taho mu gama da masu dauke da makamai a garin Ménaka da ake arewacin kasar.
-
An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Jun 26, 2017 19:11Akalla mutum 20 ne suka suka rasa rayukansu bayan da wasu 'yan kunar bakin wake suka tarwatsa bama-baman da ke jikinsu a Jami'ar Maiduguri da ke arewa maso gabashin Najeriya.
-
Wasu 'Yan Harin Kunan Bakin Wake Biyu Sun Halaka Kansu A Jamhuriyar Kamaru
Jun 24, 2017 11:58Wasu mata biyu 'yan kunan bakin wake da suka yi jigida da bama-bamai sun tarwatsa kansu a garin Mora da ke arewacin Jamhuriyar Kamaru.