-
Harin Ta'addancin Kungiyar AShabab A Somaliya
Jun 20, 2017 18:08Akalla Mutane 10 ne suka hallaka yayin da wasu da dama na daban suka ji rauni yayin wani harin ta'addanci da kungiyar Ashabab ta kai Magdushu babban birnin kasar Somaliya
-
Fashewar Bam A Arewacin Kasar Kamaru
Jun 16, 2017 18:18Harin Bam Yayi sanadiyar Mutuwar Mutane Uku a arewacin kasar Kamaru
-
Sojojin Yamen Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Saudiyya
Jun 03, 2017 06:56Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kai wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin gamayyar sojin hayar masarautar Saudiyya a garuruwan Jizan da Najran na kasar Saudiyya.
-
Yan Siyasa Da Kungiyoyin Fararen Hula A Libiya Sun Bukaci Hukunta Kwamandan Rundunar Sojin Kasar
Jun 01, 2017 19:23Wasu kungiyoyin fararen hula da 'yan siyasar Libiya sun bukaci daukan matakin hukunta kwamandan rundunar sojin kasar kan hadin kan da ya bai wa gwamnatin Masar wajen keta hurumin kasar ta Libiya.
-
Iraki: Amurka Ta Sanar Da Kashe Fararen Hula Fiye Da 100
May 26, 2017 06:44A jiya alhamis ne Amurkan ta sanar da kashe fiye da fararen hula 100 a gundumar Nainawa.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kai Harin Kan Palasdinawa
May 18, 2017 12:12Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palasdinawa a garin Nablus da ke gabar yammacin Kogin Jordan.
-
'Yan Tawayen Anti-Balaka Sun Kai Hari Kan Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD
May 15, 2017 06:27Wani Jami'in tsaron wanzar da zaman lafiya na MDD dan kasar Maroko ya samu rauni sanadiyar harin da 'yan tawayen Anti-balaka suka kai sansaninsu a jamhoriyar Afirka ta tsakiya.
-
Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Tsira Daga Harin Kisan Gilla
May 09, 2017 19:32Mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu ya tsallake rijiya da baya a wani harin kisan gilla da wasu 'yan bindiga suka kai kan ayarinsa a yau Talata.
-
Demokradiyyar Congo: Mutane 30 Sun Kwanta Dama A Wani Hari Na Masu Dauke Da Makamai A Garin Tshimbulu.
Feb 11, 2017 12:08Majiyar tsaron Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ta ce; Masu dauke da makaman magoya bayan Kamuina Nsapu ne su ka kai harin a garin na Tshimbulu.
-
Mali: Harin Masu Dauke Da Makamai A Arewacin Kasar Mali.
Feb 04, 2017 19:26Mutane Uku ne Su ka mutu a wani hari da masu dauke da makamai su ka kai a garin Menaka da ke arewacin Mali a yau asabar.