Pars Today
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankunan garin Hudaidah na kasar Yamen.
A kalla mutane biyar ne su ka kwanta dama a ci gaba da kai wa Yemen hari da sojojin Saudiyya suke yi
Kakakin ma'ikatar tsaron kasar Iraki ya tabbatar da tuntubar hukumomin kasashen Siriya,Iran da Rasha kafin suka kaddamar da harin sama kan maboyar 'yan ta'addar ISIS a kan iyakar kasar da Siriya.
A ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Dhabu'ah da Ramadah da suke birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen.
Jiragen yakin gwamnatin kasar Rasha a Syria sun yi ruwan boma bomai a kan babbar cibiyar yan ta'adda a birnin Idlib na kasar ta Siria.
Hukumar kula da hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a gudanar da wani bincike mai cin gashin kansa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suka kai kasar Yemen a shekaran jiya Laraba.
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen.
Dan Yemen Guda Yayi shahada sanadiyar harin wuce gona da irin da kawancen Saudiya ya kai jiya Litinin a kan iyakar Jihar Sa'ada.
Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a harin da wani jirgin yakin Nigeria ta kai kan yan gudun hijira kan kuskure ya haura zuwa 100.