-
Shugaban Kasar Iran Bai Da Wani Shiri Na Ganawa Da Trump A New York
Sep 25, 2018 08:01Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa bai da wani shiri na ganawa da shugaban kasar Amurka a taron MDD na shekara shekara karo na 73.
-
Rouhani: Iran A Shirye Take Ta Tinkari Amurka Da 'Yan Amshin Shatanta
Sep 23, 2018 17:44Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka tare da daukin wasu kananan kasashe 'yan amshin shatanta suna kokari ne wajen haifar da yanayin rashin tsaro a Iran, to amma Jamhuriyar Musulunci a shirye take ta tinkare su.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Kama Hanyar New York Don Halartar Taron MDD
Sep 23, 2018 11:48Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya kama hanyar birnin NewYork na kasar Amurka don halarttar taron shekara shekara na majalisar dinkin duniya karo na 73.
-
Rouhani: Iran Ba Ta Kiyayya Da Wata Kasa Face Amurka, "Isra'ila" Da 'Yan Amshin Shatansu
Sep 08, 2018 10:28Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ba ta kiyayya da wata kasa in ban da Amurka, haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan amshin shatansu, don haka sai ya ce: Al'ummar Iran ta hanyar hadin kai da aiki tare za su yi nasara kan makiyansu.
-
Rouhani Da Macron Sun Tattauna A Yau Ta Wayar Tarho
Aug 27, 2018 16:53Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a yau ya tuntubi shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ta wayar tarho, inda suka tattauna kan batutuwa daban-daban da suka shafi alaka tsakanin Faransa da Iran da kuma batun yarjejeniyar nukiliya.
-
Shugaban Ruhani Ya Aike Da Sakon Taya Murnar Babbar Sallah Ga Shugabannin Kasashen Musulmi
Aug 22, 2018 06:28Shugaban kasar Iran ya aike da sakon taya murnar babbar sallah ta lahiya ga shugabannin kasashen musulmi tare da musu fatan alheri.
-
Rouhani:Iran Ba Ta Yarda Da Kasar Amurka Ba.
Aug 21, 2018 18:58Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Iran ba ta yarda da kasar Amurka ba, haka ma kasashen Turai, China, Canada ba za su yarda da kasar Amurka ba.
-
Rauhani Ya Taya Mgangagwa Murnar Zaben Da Aka Yi Masa
Aug 08, 2018 07:27A jiya Talata ne shugaban na kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike wa takwaransa na Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa sakon taya murna
-
Shugaba Rauhani: Takunkumin Amurka Ba Zai Iya Karya Lagon Iran Ba
Aug 07, 2018 07:25A wata zantawa da da ya yi a daren jiya da tashar talabijin ta daya ta kasar Iran, shugaban kasar ta Iran Hassan Rauhani ya bayyana takunkumin da Trump ya kakaba wa kasar da cewa, ba zai iya karya lagon Iran ko durkusar da tattalin arzikinta ba.
-
Dr Ruhani: Hadin Kai Da Tsayin Dakar Al'ummar Iran Sune Manyan Martani Kan Barazanar Amurka
Jul 25, 2018 19:31Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Barazana da zarge-zarge marassa tushe da wasu jami'an Amurka suke yi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba su bukatar maida martani.