-
Masar Ta Yi Watsi Da Bayanin Majalisar Dinkin Duniya Akan Hukuncin Kasa
Sep 10, 2018 08:16Gwamnatin Masar ta bakin ma'aikatar harkokin wajenta ta bayyana baynin da ya fito daga Majalisar Dinkin Duniyar da cewa ba abin da za a lamunta da shi ba ne.
-
Kotun Koli Ta Iran Ta Tabbatar Da Hukuncin Kisan Da Aka Yanke Wa Wasu 'Yan Kungiyar Daesh
Jun 11, 2018 12:32Kotun koli ta kasar Iran ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa wasu mutane takwas 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama su bisa zargin kai hari majalisar shawarar musulunci ta kasar Iran da kuma haramin marigayi Imam Khumaini (r.a) a shekarar da ta gabata.
-
An Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 21 A Masar
Dec 19, 2017 15:30Kotun hukunta manya laifuka ta kasar Masar ta yanke hukuncin kisa kan wasu mutane 21 da ake zargi su nada alaka da wata kungiya mai dauke da makamai ta Damietta.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta "Amnesty" Ta Bukaci A Janye Hukuncin Kisa Akan Wasu Mutane 7 A Kasar Masar.
Jun 18, 2017 07:25Kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta yi kira da a kai batun mutanen 7 zuwa ga kotun daukaka kara domin sake duba hukuncin da aka yi musu.
-
Kotu A Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Al-Shabab Na Kasar
May 28, 2017 14:42Wata kotun Soji a Somaliya ta yanke hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda guda biyar mambobi a kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab na kasar bayan samun su da hannu a kai harin wuce gona da iri a kasar.
-
An Shiga Halin Rashin Tabbas A Bahrain Sakamakon Kisan Matasa 3 Da Masarautar Kasar Ta yi
Jan 17, 2017 13:39Tun bayan sanar da kisan matasa 3 'yan kasar Bahrain da masarautar kasar ta yi a ranar Lahadi da ta gabata, kasar ta shiga wani hali na rashin tabbas, inda ake ci gaba da gudanar da jerin gwano da zanga-zanga a dukkanin fadin kasar, da ke la'antar masarautar kan wannan kisa da ta yi saboda dalilai na siyasa da banbancin mazhaba.
-
Gwamnatin Saliyo Za Ta Dawo Da Zartar Da Hukuncin Kisa A Kasar
Sep 17, 2016 06:19Sakamakon karuwar laifuffuka da tashin hankali a kasar Saliyo, gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin sake dawo da hukuncin kisa a kasar wanda aka dakatar a baya.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Maganganun Kasashen Yammaci Kan Rataye 'Yan Ta'adda A Kasar
Aug 06, 2016 00:45Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani da kuma yin watsi da maganganun da wasu kasashen yammaci suke yi dangane da zartar da hukuncin kisa da gwamnatin kasar ta yi kan wasu 'yan ta'adda a kwanakin baya tana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
Gwamnatin Bangladesh Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Jagoran Babbar Jam'iyyar Islama Ta Kasar
May 11, 2016 01:02Rahotanni daga kasar Bangalesh sun bayyana cewar an zartar da hukuncin kisa da aka yanke wa jagoran jam'iyyar Musulunci mafi girma a kasar bisa laifin da aka same shi ya aikata a lokacin yakin fafutukan neman 'yancin kasar daga Pakistan a 1971.