Pars Today
Sama da mutane 100 suka mutu kana wasu 143 suka jikkata a sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka sheka a arewacin kasar Indiya daga daran Larba zuwa Alhamis
Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Indiya sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda 15 na aiki tare a tsakanin kasashen biyu a kokarin da ake yi na karfafa alakar da ke tsakaninsu.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Duk da matakan matsin lamba da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take fuskanta amma ita ce kasa mafi aminci da zaman lafiya a dukkkanin yankin gabas ta tsakiya.
Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
Shugaba Hassan Ruhani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Indiya.
A wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, firayi ministan Indiya, Narendra Modi, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
Firayi Ministan India, Narendra Modi, zai kai wata zoyara a yankunan Palasdinawa a wani ran gadi da zai kaddamar a yankin gabas ta tsakiya.
Gwamnatin kasar India ta bada sanarwan soke kwangilar sayan makamai wadanda kimar su ya kai dalar Amurka miliyan 500.
Prime ministan kasar India Narendra Modi ya bayyana watan Ramadan a matsayin watan zaman lafiya da rahma da kara fahimtar juna a tsakanin al'ummar kasar India.
Wani masanin harkokin sace sace a cikin teku ya bayyana cewa yan fashi a cikin teku sun sace matuka jiragen ruwa 11 yan kasar India a safiyar yau litinin kuma sun tafi da su zuwa wani wuri mai suna Eyl dake arewacin kasar ta somalia.