-
Shugaban India Ya Aike Da Sakon Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Hijira Shamsiyyah
Mar 21, 2017 15:19Shugaban kasar India Pranab Mukherjee ya aike da sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiyyah ga al'ummar Iran baki daya.
-
Dubban Indiyawa Sun Yi Zanga-Zangar Goyon Bayan Musulmin Kasar Myanmar
Dec 21, 2016 13:09Dubban Indiyawa ne suka gudanar da jerin gwano a birnin New Delhi domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar Myanmar da ake yi wa kisan kiyashi.
-
Indiya : Mutane 146 Suka Mutu A Hadarin Jirgin Kasa
Nov 21, 2016 12:48Ma’aikatan agaji a kasar Indiya sun sanar da kawo karshen aikin lalabo masu sauran kwana a mummunan hatsarin jirgin kasa da ya auku a jihar Uttar Predash kusa da garin Kanpur a arewacin kasar.
-
Adadin mutanan da suka rasu sanadiyar hatsarin jirgin kasa a Indiya ya karu
Nov 21, 2016 02:16'Yan sandar Kasar Indiya sun sanar da karuwan mutanan da suka rasa rayunkan su sanadiyar hatsarin jirgin kasa a arewacin kasar
-
Indiya : Mutane 24 Suka Mutu A Wani Turmutsitsi Wajen Ibada
Oct 16, 2016 02:21'Yan sanda a Indiya sun ce mutane 24 na suka mutu a yayin wani turmutsitsi wayen ibada a arewacin kasar.
-
Gwamnatin Kasar India Za Ta Hukunta Zakir Nike
Aug 29, 2016 06:10Ma'aikatar harkokin cikin gida a kasar India ta sanar da cewa za ta hukunta Zakir Nike bisa zargin cewa yana yada akidar tsatsauran ra'ayi a tsakanin musulmin kasar India.
-
Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Rikicin Yankin Kashmir Na Kasar India Ya Kai 16
Jul 10, 2016 15:00Yawan mutanen da suke mutuwa a rikicin yankin Kashmir a kasar Indai yana ci gaba da karuwa
-
Ziyarar Aikin Fira Ministan Kasar Indiya Zuwa Wasu Kasashen Afrika
Jul 07, 2016 03:47A ziyarar aikin da fira ministan kasar Indiya zai gudanar a wasu kasashen Afrika, a cikin daren jiya Laraba ya isa birnin Maputo fadar mulkin kasar Mozambique, inda ya samu tarba daga mahukuntan kasar.
-
Iran, Indiya Da Afghanistan Sun Cimma Yarjejeniyoyin Shige Da Fice A Tsakaninsu
May 23, 2016 13:56Kasashen Iran, Indiya da Afghanistan sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta bangarori uku da ake kira da yarjejeniyar Chabahar don samar da babbar hanyar yada da zango da kuma hanyoyin sufuri tsakanin kasashen uku.
-
India : Adadin Mutanen Da Suka Mutu Sakamakon Gobara Ya Kai 110
Apr 11, 2016 01:51Hukumomi a kasar India sun sanar cewa adadin mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon babbar gobara da ta tashi a wani gidan ibada na addinin India dake yankin Kollam na jihar Keralaya ya karu zuwa 110.