-
Pira ministan Iraki Ya Gargadi Kurdawa Da Suke Aikewa Da Sojoji Zuwa Karkuk.
Oct 04, 2017 07:53Haydar Abadi ya ce; aikewa da sojojin zuwa Karkuk da Kurdawa suke yi tsokana ce mai hatsari.
-
Jami'an Tsaron Iraki Sun Rusa Wani Shirin Kai Harin Ta'addanci A Birnin Bagadaza Na Kasar
Sep 29, 2017 19:25Jami'an tsaron Iraki sun tarwatsa wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da suke shirin kaddamar da hare-haren ta'addanci kan masu gudanar da juyayin ranar Tasu'a da Ashura a garin Kazimiyya da ke gefen birnin Bagadaza fadar mulkin kasar.
-
Iraki : Zaman Dar-dar Na Tilastawa Baki Ficewa Daga Kurdistan
Sep 28, 2017 15:16Sakamakon zaman dar-dar da ake ciki a Kurdistan na Iraki bayan zaben raba gardama da aka gudanar 'yan kasashen waje na ficewa daga yankin.
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Iran Da Iraki Sun Tattauna Kan Zaben Raba Gardamar Kurdestan
Sep 28, 2017 11:18Manyan hafsoshin sojojin kasar Iran da Iraki sun yi wata ganawa ta musamman a nan birnin Tehran don tattauna batun zaben raba gardamar da aka gudanar a yankin Kurdawan aksar Iraki da nufin balle yankin daga kasar Iraki.
-
An Kashe Kwamandojin Da'esh A Arewacin Kasar Iraki
Sep 28, 2017 06:48Tashar telbijin din al'alam ta bada labarin cewa kwamandojin kungiyar ta 'yan ta'adda 7 ne suka halaka a harin da sojojin suka kai a garin Hawijah a jiya laraba.
-
Zaben Kurdistan Zai Kara Dagula Al'amuran Tsaro_Amurka
Sep 26, 2017 06:42Amurka ta sanar da cewa ta ji takaici sosai akan zaben raba gardama ballewar yankin Kurdawan Iraki, tare da cewa hakan zai kara dagula al'amuran tsaro da wahalhalu a yankin.
-
Iraki/Kurdistan : Barzani Ya Kira Kurdawa Su Fito Jefa Kuri'a
Sep 24, 2017 15:56Shugaban yankin Kurdawan Iraki, Massoud Barzani, ya yi kira ga Kurdawa dasu fito zaben raba gardama da za'a kada kuri'arsa a gobe Litini.
-
Iran Ta Dakatar Da Zirga-Zirga Jiragan Sama Zuwa Kurdistan Na Iraki
Sep 24, 2017 14:27Gwamantin Iran ta sanar da dakatar da dukkan zurga-zurga jiragan sama zuwa yankin Kurdistan na Iraki, a yayin da ake gaf da jefa kuri'ar raba gardama kan ballewar yankin na Kurdawa.
-
MDD Ta Bayyana Rashin Amincewarsa Da Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawan Iraqi
Sep 22, 2017 04:46Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya bayyana rashin amincewarsa da zaben raba gardawa don bellewar yankin kurdawa na kasar Iraqi daga kasar.
-
Nuri Maliki: Iraqi Ba Zata Amince Da Kafuwar Kasar Isra'ila Ta Biyu Ba
Sep 18, 2017 06:25Mataimakin shugaban kasar Iraqi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iraqi ba zata taba amincewa da kafuwar kasar Israila ta biyu a cikin kasar Iraqi ba.