Pars Today
Majalisar dokokin kasar Iraqi ta fara shirye-shiryen ficewar sojojin Amurka daga kasar.
Ma'aikatar tsaron Amurka ( Pentagon) ce ta sanar da aniyarta ta barin wasu sojoji a cikin kasar Iraki
Shugaban kasar Iraqi Barham Saleh ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka ba ta nemi izinin kasarsa don sanya ido a kan kasar Iran ba.
Jakadan kasar Iran a Iraqi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran a shirye take ta taimaka wajen sake gina kasar Iraqi da kuma tallafawa yan gudun hijirar kasar.
Majiyar hukumar leken asiri na sojan kasar ta Iraki ce ta sanar da gano ramin a garin Fallujah da ke gundumar Anbar
Ministan tsaron kasar Burtaniya ya bada sanarwan cewa gwamnatinsa zata janye rabin jiragen yakin kasar wadanda suka aikin abinda ya kira zaman lafiya a kasar Siriya zuwa gida.
Komandan dakarun mayakan sa kai na Hashdushabi a yankin Ambar na kasar Iraqi ya bada sanarwan kashe mayakan kungiyan yan ta'adda ta daesh su 35 a cikin kasar Siriya a Jiya Jumma'a da dare.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki, inda a yau ya gana da shugaban kasar barham Saleh.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarid ya bayya na cewa babu wata kasa wacce ta isa ta bata dangantakar da tsakanin kasashen Iran da Iraqi.
Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.