-
Iraki Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Aiki Tare Da Kasar Syria A Fada Da Ta'addanci
Dec 31, 2018 19:09Pira ministan kasar Iraki Adil Abdulmahadi ya sanar da cewa;Saboda har yanzu da akwai kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Syria, Bagadaza da Damasscus za su ci gaba da aiki tare a fada da ta'addanci
-
Iran: Dangantaka Tsakanin Kasashen Iran Da Iraqi Tana Da Kyau
Dec 17, 2018 19:17Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasimi ya bayyana cewa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasar Iran da kuma Iraqi tana tafiya kamar yadda ya dace duk tare da matsin lamaba wanda gwamnatin Amurka takewa kasar Iraqi.
-
Iraqi Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Ta Sama Wanda Turkiya Ta Kai Cikin Kasar
Dec 15, 2018 06:31Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraqi ta bada sanarwan cewa ta kira jakadan kasar Turkiya a Bagdaza don gabatar da korafinta kan hare-haren keta hurumin kasar wanda gwamnatin kasar Turkiyya ta yi a jiya Alhamis.
-
Bukukuwan Cika Shekara Guda da Murkushe Daesh A Iraki
Dec 10, 2018 05:10A yau ne ake gudanar da gudanar da bukukuwan cika shekara guda da murkushe kungiyar 'yan ta'addan Daesh a fadin kasar Iraki.
-
'Yan Majalisar Iraki Na Shirin Tattauna Batun Korar Sojojin Amurka Daga Kasar
Nov 11, 2018 17:15Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar 'yan majalisar kasar na shirin gudanar da wani zama na musamman don tattauna batun ficewar sojojin Amurka daga kasar biyo bayan ci gaba da tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar da suke yi.
-
Iran : Sabon Makircin Amurka Ba Zai Yi Nasara Ba
Oct 31, 2018 18:08Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa; Duk da cewa Amurka ta kakabawa Iran takunkumi, kasashen duniya da dama a shriye suke su ci gaba da aiki da ita.
-
Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Tarukan Arba'in A Karbala
Oct 30, 2018 18:59A Iraki miliyoyin mabiya da masoya Ahlulbaiti (a.s) daga duk fadin duniya na taruwa a birnin Karbala don gudanar da juyayin Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan gillan da aka yi wa Imam Husainin da iyalai da magoya bayansa a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aiki (s).
-
Mutane Miliyan 15 Ne Suka Shiga Karbala Domin Ziyarar Arba'in
Oct 30, 2018 12:16Ofishin gwamnan Karbala ne ya sanar da cewa mutanen da su ka shiga cikin birnin sun kai miliyan goma sha biyar.
-
Kawo Karshen Da'esh Shi Ne Babbar Manufar Sabuwar Gwamnatin Iraki
Oct 29, 2018 06:41Sabon firaiministan kasar Iraqi "Adil Abdul-MaHdi" a ganawarsa da wasu jami'an sojojin kasar ta kuma wasu manya-manyan jami'an tsaro a ranar Asabar da ta gabata, ya ce dole ne a ci gaba yaki da kungiyoyin yan ta'adda a kasar har zuwa lokacin da za'a tabbatar da cewa babu wani daga cikinsu da ya rage.
-
Sabon Fira Ministan Iraki Ya Yi Alkawalin Ci Gaba Da Yaki Da Ta'addanci
Oct 28, 2018 09:14A yayin ganawar da ya yi da manyan jami'an sojan kasar a Jiya Asabar, Adil Abdulmahadi ya jaddada wajabcin ci gaba da yaki da ta'addanci a fadin kasar