Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Suna Ci Gaba Da Yin Garkuwa Da Mutane A Kasar Iraki

    Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Suna Ci Gaba Da Yin Garkuwa Da Mutane A Kasar Iraki

    Nov 05, 2016 06:50

    Hukumar Kare Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta koka kan yadda 'yan ta'addan kungiyar Da'ish suke ci gaba da yin garkuwa da fararen hula a garin Mosel na kasar Iraki.

  • A Cikin Sakonsa Na Farko Dangane Da Yakin Musil Shugaban ISIS Yace Nasara Tasu Ce

    A Cikin Sakonsa Na Farko Dangane Da Yakin Musil Shugaban ISIS Yace Nasara Tasu Ce

    Nov 03, 2016 09:52

    Shugaban kungiyar Daesh Abubakara Bagdadi ya bada wani sakon sauti a karon farko tun bayan fara yakin kwace birnin Musil na lardin Ninawa a kasar Iraqi makonni kimani ukku da suka gabata.

  • Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul

    Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul

    Nov 03, 2016 06:20

    Jagoran 'yan ta'addan IS, Abou Bakr al-Baghdadi, ya kira mayakansa dasu ci gaba da rike Mosul a daidai lokacin da dakarun Iraki ke luguden wuta a cikin birnin dake zamen tunga ta karshe ta 'yan ta'addan ke rikeda.

  • Tashin Bam a babban birnin kasar Iraki.

    Tashin Bam a babban birnin kasar Iraki.

    Oct 31, 2016 17:50

    Akalla Mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin wasu bakwai na daban suka jikkata sanadiyar tashin wasu tagwayen bama-bamai a arewa da kuma kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.

  • Yan Ta'addan Da'ish A Iraki Suna Amfani Da Fararen Hula A Matsayin Garkuwa A Garin Mosel

    Yan Ta'addan Da'ish A Iraki Suna Amfani Da Fararen Hula A Matsayin Garkuwa A Garin Mosel

    Oct 30, 2016 10:40

    'Yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a garin Mosel na kasar Iraki suna amfani da fararen hula a matsayin garkuwa da nufin kawo cikas ga shirin sojojin kasar na yantar da garin daga mamayar 'yan ta'adda.

  • Mayakann Sa Kai Yan Shia A Kasar Iraqi Sun Kaddamar Da Harare Kan Mayakan Daesh A Musil

    Mayakann Sa Kai Yan Shia A Kasar Iraqi Sun Kaddamar Da Harare Kan Mayakan Daesh A Musil

    Oct 30, 2016 06:56

    Mayakan yan shia a kasar Iraqi sun fara kai farmaki kan mayakan Kungiyar Daesh a birnin Musil na kasar Iraqi

  • Matsin Lambar  Dae'sh ( ISIS)  Akan Mutanen Mosel

    Matsin Lambar Dae'sh ( ISIS) Akan Mutanen Mosel

    Oct 28, 2016 19:04

    Kungiyar Da'esh ta kara farashin abinci a garin Mosel

  • Matsin Lambar  Dae'sh ( ISIS)  Akan Mutanen Mosel

    Matsin Lambar Dae'sh ( ISIS) Akan Mutanen Mosel

    Oct 28, 2016 19:03

    Kungiyar Da'esh ta kara farashin abinci a garin Mosel

  • MDD Ta Sanar Da Cewa; 'Yan Ta'adda Kungiyar Da'ish Sun Kashe Fararen 232 A Garin Mosel Na Iraki

    MDD Ta Sanar Da Cewa; 'Yan Ta'adda Kungiyar Da'ish Sun Kashe Fararen 232 A Garin Mosel Na Iraki

    Oct 28, 2016 11:10

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: A cikin makon da ya gabata 'yan ta'addan kungiyar Da'ish sun kashe fararen hula 232 a kusa da garin Mosel ma kasar Iraki.

  • Kare Fararen Hula Shi Yake Jawo Tafiyar Hawainiya Wajen Kwato Birnin Musil Daga Hannun Daesg

    Kare Fararen Hula Shi Yake Jawo Tafiyar Hawainiya Wajen Kwato Birnin Musil Daga Hannun Daesg

    Oct 28, 2016 04:40

    Yau Kwanaki 11 Kenan Da fara Yakin Kwace Birnin Musil daga hannun yan ta'adda a arewacin kasar Itaqi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS