Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Duban Irakiyawa ne ke gudun hijra daga Jihar Nainuwa

    Duban Irakiyawa ne ke gudun hijra daga Jihar Nainuwa

    Oct 27, 2016 18:07

    Ma'aikatar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasar Iraki ta sanar da cewa daga Lokacin da aka fara kai farmakin 'yanto garin Mosil daga hanun 'yan ta'addar IS, duban Irakiyawa ne suke gudu daga hanun 'yan ta'addar.

  • Dakarun Iraki Sun Fara  Kai Hare-Hare Kan Cibiyoyi Da Sansanonin Da'esh A Cikin Garin Musil

    Dakarun Iraki Sun Fara Kai Hare-Hare Kan Cibiyoyi Da Sansanonin Da'esh A Cikin Garin Musil

    Oct 25, 2016 19:19

    A daidai lokacin da aka shiga mako na biyu na hare-haren da sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar suka kaddamar da nufin kwato garin Musil daga hannun 'yan kungiyar Da'esh, rahotanni sun ce a halin yanzu sojojin Irakin sun fara kai hare-hare kan cibiyoyi da sansanonin 'yan Da'esh din da ke cikin garin.

  • An kwato kauyuka 62 a kudancin Mosil

    An kwato kauyuka 62 a kudancin Mosil

    Oct 25, 2016 05:45

    Sojojin Iraki da Dakarun sa kai sun 'yanto kauyuka 62 a kudancin Mosil daga hanun kungiyar ta'addancin nan ta IS

  • Iraki : MDD Zata Karbi Masu Gujewa Fadan Mosul 150,000

    Iraki : MDD Zata Karbi Masu Gujewa Fadan Mosul 150,000

    Oct 24, 2016 15:26

    Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta ce a shirye take domin karbar mutane 150,000 dake gujewa fadan da akeyi da yanzu haka da nufin sake kwato birnin Mosul na kasar Iraki daga hannun 'yan ta'addan (IS).

  • Firayi Ministan Iraki Ya Kirayi Saudiyya Da Turkiyya Da Su Daina Katsalandan Cikin Harkokin Kasarsa

    Firayi Ministan Iraki Ya Kirayi Saudiyya Da Turkiyya Da Su Daina Katsalandan Cikin Harkokin Kasarsa

    Oct 23, 2016 06:24

    Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi kasashen Turkiyya da Saudiyya da su guji katsalandan cikin harkokin cikin gidan kasarsa wacce a halin yanzu take cikin yaki da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da take rike da wasu bangarori na kasar.

  • Sojojin Iraki Sun ci Gaba Da Samun Nasara Akan

    Sojojin Iraki Sun ci Gaba Da Samun Nasara Akan "Yan ta'adda.

    Oct 22, 2016 18:58

    Sojojin Iraki Suna Fada Da Da'esh A Kirkuk

  • Iraki : Yunkurin Ceto Mosul Na Gamuwa Da Cikas

    Iraki : Yunkurin Ceto Mosul Na Gamuwa Da Cikas

    Oct 22, 2016 06:16

    Hare haren kunar bakin wake da 'yan ta'addan IS ke kaiwa a yankin KIrkuk na Iraki na maida hannun agogo baya a yunkurin kwato birnin Mosul.

  • Iran ta yi alawadai kan harin ta'addancin da Kungiyar IS ta kai a garin Karkuk na kasar Iraki.

    Iran ta yi alawadai kan harin ta'addancin da Kungiyar IS ta kai a garin Karkuk na kasar Iraki.

    Oct 21, 2016 17:54

    Kakakin Ma'aikatar harakokin wajen kasar Iran ya yi Alawadai kan harin ta'addancin da kungiyar IS ta kai a birnin Karkuk na kasar Iraki.

  • Dakarun tsaron Iraki sun hallaka 'yan ta'adda da dama a kudancin Mosil

    Dakarun tsaron Iraki sun hallaka 'yan ta'adda da dama a kudancin Mosil

    Oct 21, 2016 17:51

    Sama da 'yan ta'adda 200 suka hallaka a ci gaba da farmakin da sojojin Iraki ke kaiwa 'yan ta'addar IS domin tsarkake jihar Mosil.

  • Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da 'Yantar Da Yankunan Garin Mosel Daga 'Yan Ta'adda

    Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da 'Yantar Da Yankunan Garin Mosel Daga 'Yan Ta'adda

    Oct 21, 2016 05:20

    A cikin kwanaki hudu da fara kaddamar da hare-haren soji kan garin Mosel da ke lardin Nainawa na kasar Iraki da nufin 'yantar da garin daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish, sojojin gwamnatin Iraki sun yi nasarar halaka 'yan ta'adda masu tarin yawa gami da kwato yankuna da dama.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS