Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Kungiyar Bada Agaji Ta Red Cross A Iraqi Ta Bukaci Ficewar Fararen Hula Daga Birnin Musil

    Kungiyar Bada Agaji Ta Red Cross A Iraqi Ta Bukaci Ficewar Fararen Hula Daga Birnin Musil

    Oct 20, 2016 17:50

    Komitin gudanarwa na kungiyar bada agaji ta Red Cross ta bukaci ficewar fararen hula daga birnin Musil na kasar Iraqi inda yaki mai tsanani yake gudana tsakanin mayakan daesh da sojojin kasar Iraqi

  • Dakarun Iraki Na Samun Nasara A Yunkurinsu Na Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Dakarun Iraki Na Samun Nasara A Yunkurinsu Na Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Oct 20, 2016 05:45

    Dakarun gwamnatin Iraki tare da sojojin sa kai na al'ummar kasar Iraki suna ci gaba da samun samun gagarumar nasara a yunkurin da suke yi na tsarkake birnin Mausul daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyya na ISIS da ke rike da birnin tun shekaru biyu da suka gabata.

  • Shugaba Putin Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnatin Iraki Na Fada Da Ta'addanci

    Shugaba Putin Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnatin Iraki Na Fada Da Ta'addanci

    Oct 19, 2016 17:05

    Shugaban kasar Vladimir Putin ya sanar da goyon bayan kasarsa ga kokarin da gwamnatin kasar Iraki take yi na fada da ta'addancin kungiyar Da'esh da take rike da wasu yankuna na kasar.

  • Kasar Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Kasar Iraki Kan Shirinta Na Tsarkake Birnin Musil Daga Daesh

    Kasar Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Kasar Iraki Kan Shirinta Na Tsarkake Birnin Musil Daga Daesh

    Oct 18, 2016 06:30

    Gwamnatin kasar Masar ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin kasar Iraqi kan yakin da ta soma da kungiyar Daesh a birnin Musil na lardin Ninawa daga arewacin Kasar.

  • Kasar Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Kasar Iraki Kan Shirinta Na Tsarkake Birnin Musil Daga Daesh

    Kasar Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Kasar Iraki Kan Shirinta Na Tsarkake Birnin Musil Daga Daesh

    Oct 18, 2016 06:26

    Gwamnatin kasar Masar ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin kasar Iraqi kan yakin da ta soma da kungiyar Daesh a birnin Musil na lardin Ninawa daga arewacin Kasar.

  • Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Oct 18, 2016 05:43

    Tun da jijjifin safiyar jiya Litinin ne gwamnatin Iraki ta sanar da fara aiwatar da shirin tsarkake Mausul daga mamayar ‘yan ta’addan takfiriyyah na ISIS, bayan kammala dukkanin shirye-shiryen da rundunar sojin kasar ke yi kan hakan.

  • Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da Murkushe 'Yan Ta'addan Da'ish A Garin Mosel

    Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da Murkushe 'Yan Ta'addan Da'ish A Garin Mosel

    Oct 17, 2016 17:58

    Majiyar rundunar sojin Iraki ta sanar da halakar 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da dama a farmakin da jami'an tsaron kasar suka fara kaddamarwa da nufin 'yantar da garin Mosel daga mamayar 'yan ta'addan.

  • Gwamnatin Kasar Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Garin Mosul Daga Hannun Da'esh

    Gwamnatin Kasar Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Garin Mosul Daga Hannun Da'esh

    Oct 17, 2016 05:53

    Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kaddamar da hare-haren da sojojin kasar bisa hadin gwiwan dakarun sa kai na kasar suke shirin kai wa da nufin kwato garin Mosul da ke arewacin kasar daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suke rike da garin na tsawon lokaci.

  • Bam ya tashi a birnin Bagdaza na kasar Iraki

    Bam ya tashi a birnin Bagdaza na kasar Iraki

    Oct 16, 2016 12:33

    Harin ta'addanci ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula biyu tare da jikkata wasu 4 na daban.

  • Harin 'Yan Ta'addan Takfiriyya Ya Lakume Rayukan Mutane Fiye Da 30 A Iraki

    Harin 'Yan Ta'addan Takfiriyya Ya Lakume Rayukan Mutane Fiye Da 30 A Iraki

    Oct 15, 2016 16:55

    Sakamakon wani harin ta'addanci da aka kai yau a birnin Bagadaza na kasar Iraki, fiye da fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu wasu da dama kuma suka jikkata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS